mauro,i daban-daban
Taambayoyin karshe
Wasu daga cikin tambayoyi
Tambayoyin da akafi karantawa
Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce » Shin kashe tsaka yana wajabta yin wanka
- Aqa'id » Yaya zaku martini kan shehin wahabiyawa adnan ar’ur da irin cin mutuncin da yake muku ko kuma dai abin da yake fada gaskiya ne kanku mazhabar taku baki dayanta karya ce?
- Aqa'id » Me ake nufi da fadin: duk sanda hijabe ya yaye haske na karuwa?
- Aqa'id » shin manzon Allah (s.a.w) yana yada sakafar ribatarwa da bautarwa, sakamakon naga wasu makiya mamagunta suna yada haka
- Hukunce-hukunce » Shin yana halasta yin taklidi da samahatus sayyid sadik shirazi shin yin taklidina da shin a sauke nayin shari’a?
- Hukunce-hukunce daban-daban » : gameda hakkokin shari'a da ya ratayu kan miji da mata ai mana Karin
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukunicn yin sallar gaisuwa ga masallaci cikin mikatin Madinatul munawwara idan sallar magariba da isha’I suna matsayin wajibi
- Hukunce-hukunce » . Shi ya halasta cikin zaman tahiya bayan karanta shahada biyu mutum ya karanta ina shaidawa Aliyu Waliyin Allah ne da Imamai goma sha daya daga yayansa
- Hukunce-hukunce daban-daban » Mutumin da ya gano cewa matarsa tana cin amanarsa
- Hanyar tsarkake zuciya » wacce hanya mutum zai cikin kauracewa aikata zunubi
- Hanyar tsarkake zuciya » ni matashiyace kuma yanzu haka ina da shekaru 18 ina kuma kula da salla tun ina yarinya karama bana sakaci da ita
- Hadisi da Qur'an » MENE NE INGANCIN WANNAN RIWAYA
- Hukunce-hukunce daban-daban » Mai nene maganin mafarke-mafarke na ban tsoro da mutum yake gani bayan ya kwanta bacci?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Matsalolin ma’aurata
- Hanyar tsarkake zuciya » Mene ne magani kan raunin soyayya
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Sayyid mai daraja shin ya halasta a kwafi kaset a yada shi a yanar gizo ta zamani ba da niyyar neman kudi da shi ba tare da cewa a jikinsa an rubuta cewa bai halasta wani ya kwafe shi
Sayyid mai daraja shin ya halasta a kwafi kaset a yada shi a yanar gizo ta zamani ba da niyyar neman kudi da shi ba tare da cewa a jikinsa an rubuta cewa bai halasta wani ya kwafe shi.
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Cikin wannan lamari zaka komawa fatawar wanda kake taklidi da shi, domin lallai malamai suna da sabani cikin mas’alar, amma ni a fatawata a kauracewa aikata hakan bisa ihtiyadi wujubi, domin cewa su mutane suna da iko kan kayansu kamar yanda suke da iko cikin alfanunsu, duk wanda ya mallaki wani abu kamar ya mallaki alfanun sa neDaga cikin tambayoyin wanna sashin (Hukunce-hukunce)
- Mutum ne gabanin shigar lokacin sallah da awanni biyu sai ya yi alwala ya yi niyyar sallar wajibi don neman kusanci zuwa ga Allah, mene ne hukuncin alwalarsa da sallarsa?
- Shin akwai idda kan tsohuwar tukuf da mijinta ya mutu
- Shin daukan bashi a banki riba ne?
- Hukunci Irshadi da Maulawi
- Me ake nufi da Sidkul Urfi wanda muke yawan ganinsa cikin Risalolin taklidi, shin ma’auni shine urfin gamagarin mutane ko kuma na Fakihai?
- Mutum ne ya aikata sihiri
- Ta yaya zan iya sanin hakikanin lokacin sallar magariba
- hukuncin auran muta'a da mazinaciya
- a wani yanayi ne akeyin taimama
- Da sunan Allah mai rahama mai jin kai Wajibi ya rama sallolin da bai yi ba a baya sannan dangane da azumin ramadan dole ya rama tare da bada kaffara musammam idan da gangan ne bai yi azumin ba bisa wani uzuri ba. Allah ne abin neman taimako.