mauro,i daban-daban
Taambayoyin karshe
Wasu daga cikin tambayoyi
Tambayoyin da akafi karantawa
Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hanyar tsarkake zuciya » Ya zanyi in kuɓuta daga zunubai?
- Hukunce-hukunce » Wacce rana ce za ta kasance ranar farko ga watan Ramadan mai albarka mai zuwa na wannan shekara ta 2018?
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Idan iyaye suka ki yarda da matar da ka zaba zaka aura
- Hukunce-hukunce daban-daban » Ina son shiga Hauza Ilimiyya bana son shiga Jami’a
- Hadisi da Qur'an » yazo cikin hadisin Annabi (s.a.w) yace:
- Aqa'id » Shin zamu iya tura `ya`yanmu makarantun wahabiyawa wadanda tsarin koyarwarsu ke kan akidun wahabiyanci
- Hukunce-hukunce daban-daban » Mene ne ra’ayin Akaramakallahu dangane da tsarin tafiyar Sayyid Kamalul Haidari?
- Hukunce-hukunce » Yadda auren mutu’a ke karewa
- Hukunce-hukunce daban-daban » Matsayin mace a Al’uma
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai doka ga wanda yakeso ya karanta littatafan Hadis
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani aikin da ke hana mutum samun galba kan sirrin badini?
- Hanyar tsarkake zuciya » SHIN ANA IYA GANIN TASIRIN TAUHIDI A ZAHIRI
- Hanyar tsarkake zuciya » TSANANIN FUSHI GA YARA MATASA MENENE ZAI MAGANCE MUSU HAKAN
- Hukunce-hukunce » Shin kashe tsaka yakan wajabta wanka?
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Matashi ne ya kasance yana kaunar shiga Hauza sai dai kuma cewa mahaifinsa ya fi son yayi karatun zamani, shin wanne zabi zai gabatar cikin biyun
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Yayi kokarin hada karatuka biyu ta yanda da safe sai ya tafi karatun Jami’a idan ya dawo sai ya je na Hauza, idan yayi kudurci niyyar aikata hakan domin neman yardarm Allah, lallai Allah zai taimake shi yha kuma kara masa kaifin basira da fahimta ya zama yana da saurin fahimtar abubuwa da yawa, duk aikin da ya kasance don Allah to Allah zai kasance cikinsa, idan kuka taimaki Allah Allah zai taimakeku ya kuma tabbatar da digadiganku.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hukunce-hukunce daban-daban)
- Wadannan abubuwa ene suke kore kasala da yawan barci? Wadanne abubuwa zasu taimaka mutum wurin watsi da kasala da yawan barci, musammam ibada da aiki da karanta litattafan Ahlil-baiti (as) Da sunan Allah mai rahama mai jin kai Akwai abubuwa masu tarin yaw
- Waye aljani wanne tasiri yake da shi kan mutum
- Mainene mafificin aiki a watan Ramalana mai garma? Amsa
- Wanne aikin ibada ne mafi muhimmacin a kwanakin tattakin Arba’in
- Kariya daga al-jannu
- Tawata hany ne yakamata mutum yabi domin sanin kansa da kansa domin yazo a hadisi cewa sanin kai yana daga cikin hanyyin sanin Allah
- MENE NE HUKUNCIN WANDA YA BOYE ILIMI
- na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Mene ne ra’ayin Akaramakallahu dangane da tsarin tafiyar Sayyid Kamalul Haidari?
- Ina son shiga Hauza Ilimiyya bana son shiga Jami’a