mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Lokuta da daman gaske na shiga jarrabawar koyon tukin mota ina faduwa jarrabawar ni ban san mene ne yake jawo mini hakan ba, ina neman samun nasara da dacewa

Lokuta da daman gaske na shiga jarrabawar koyon tukin mota ina faduwa jarrabawar ni ban san mene ne yake jawo mini hakan ba, ina neman samun nasara da dacewa

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Mafita guda daya kan hakan shine ka cigaba da bada himma kada ka debe tsammani, lallai yanda lamarin yake shine duk wanda ya zage dantse zai samu, duk wanda ya matsa kwankwasa kofa zata bude gareshi, ka cigaba da gwadawa ko da sau gomomin lokuta n, Allah ne mai taimakawa, hakika karyewar gada nasara ce da dacewa, dukkanin wanda ya samu darasi daga faduwarsa yana kaiwa zuwa ga nasara.

Tarihi: [2018/10/16]     Ziyara: [592]

Tura tambaya