mauro,i daban-daban
Taambayoyin karshe
Wasu daga cikin tambayoyi
Tambayoyin da akafi karantawa
Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hanyar tsarkake zuciya » WANNE AIKI ZASU TAIMAKAWA MUMINI CIKIN RIKO DA FARILLAI DA NESANTAR HARAMUN
- Hukunce-hukunce » Idda ga matar mutu'a
- Hanyar tsarkake zuciya » Zuciya ta tana cikin bukatar magani daga magungunan da kake wasicci da domin ta samu galaba kan waswasi da raye-rayen shaidani (l’a)
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai doka ga wanda yakeso ya karanta littatafan Hadis
- Hanyar tsarkake zuciya » SAKACI CIKIN SAUKE WAJIBIN SALLAR ASUBAHI
- Hanyar tsarkake zuciya » ni matashiyace kuma yanzu haka ina da shekaru 18 ina kuma kula da salla tun ina yarinya karama bana sakaci da ita
- Hukunce-hukunce » MENE NE HUKUNCIN CINIKIN DA AKE BIYAN KUDADE A TSINTSINKE A RARRABE DA KARO GUDA BA
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani aiki na ibada da zai kai mutum ya zuwa samun wata daraja da cimma muradi
- Hadisi da Qur'an » SHIN YA HALASTA A KARBI RIWAYA DAGA WANDA YAKE KAN GURBATACCIYAR MAZHABA
- Hanyar tsarkake zuciya » INA SON ALLAH INA NEMAN YARDARSA DA YARDAR MUHAMMAD DA IYALANSA A.S
- Hanyar tsarkake zuciya » Kuka don tsoron Allah
- Tarihi » shin abun da yafaru na karya hakarkarin Fadimatu Az-zahara abune wanda ya shafi tarihi abun nufi yafaru yawuce babu wani darasi da zamu’iya dauka a cikin shi
- Hukunce-hukunce » Idan ya zamanto mutum baya yin sallah da azumi
- Hukunce-hukunce » Akwai taruka da akeyi a tsakanin ‘yan uwa kuma ana haduwa ne mata da maza,to ni macace mai kokarin sa hijabi shin zan iya zuwa irin wanna tarukan
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Shin yin wasan lido yana halasta a watan Ramadan
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Wasan lido haramun ne mudlakan cikin watan Ramadan da waninsa, sai dai cewa laifin sa cikin Ramadan yafi girmama yafi yawan azaba saboda ana daddaure hannayen shaidanu cikin watan ramdan mai alfarma, amma shi mai aikata sabo kamar misalin mai yin wasan lido sai yake kwance hannayen shaidan domin yayi iko kansa ya aikata sabo wanda zai jawo masa tsiyata da shiga wuta, Allah ya karemu.
Da Allah muke neman taimako.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hukunce-hukunce)
- Jinin da akai afuwa kansa
- Ta yaya zan banbance A’alam daga cikin mujtahidai
- ;shin ya halasta ga wani mutum a farkon balagar sa da yayi takalidi {aiki da fatawar wani malami} da yamutu
- Yaya zan tsaftace zuciyata a cikin sallah
- Me yasa malaman fikihu ke kokarin baiwa ra’ayoyinsu da ijtihadinsu tsarki
- Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Shin yana halasta a yi sallah a wurin da aka saye shi da kuɗaɗen kwace shin za ai la’akari da wajen a matsayin wurin kwace.
- kissar hijabi
- Hukuncin macen da take qauracewa mijinta
- Shin akwai idda kan tsohuwar tukuf da mijinta ya mutu