b na jarrabu da alakada ta sabawa shari’a, mene ne mafita
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

na jarrabu da alakada ta sabawa shari’a, mene ne mafita

Salamu Alaikum
Ni na jarrabu da alaka da take ta saba da shari’a, ta wacce hanya zan kubuta daga cikinta?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Kowanne lokaci ka dinga tunawa da mutuwa ka dinga rokon da tsarkin zuciya da warkar da kai daga wannan matsala, ka kuma yi bakin kokarinka wajen sabawa biyewa son ranka lallai hakan na daga babban jihadi.

Allah ne mai taimako.


Tarihi: [2018/11/4]     Ziyara: [641]

Tura tambaya