Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Aqa'id » Shin annabi tsira da amincin Allah su kara tabbata gareshi ya kasance yana yiwa kansa sallama da salati?
- Hukunce-hukunce » Mene ne ya sanya fikihu da usul da rijal da hadisi sune kadai ake iya tsamo hukunci daga gare su koma bayan ragowar iliman addini kamar misalin ilimin akida da Akhlak da tafsiri?
- Aqa'id » MENENE ALAMONIN BAYYANAR IMAMUL HUJJA A.S
- Hukunce-hukunce » menene hukuncin matar datayi auren mut'a kuma tana da miji ?
- Hadisi da Qur'an » YAYA MUTUM ZAI IYA YIN SALLAH RAKA’A DUBU A RANA DAYA
- Hanyar tsarkake zuciya » RASHIN SAMUN DACEWA A RAYUWAR DUNIYA
- Hadisi da Qur'an » INA NE WURAREN DA AKA YI TARAYYA DA INDA AKE DA SABANI TSAKANKANIN MAFHUMIN SUNNA DA SIRA NABAWIYA
- Aqa'id » Me nene hadafin halittar dan Adam?
- Aqa'id » RIWAYA DAGA HISHAM IBN HAKAM CIKIN LITTAFIN AL’IHTIJAJ
- Aqa'id » me ake nufi da Kaunaini
- Aqa'id » Menene ma'anar fikra (tunani) cikin hadisi
- Hukunce-hukunce » Shin mutum zai iya shiga bayi (toilet) dauke da wayar talefon da cikinta akwai kammalallen kur’ani mai girma
- Hukunce-hukunce » Shin kashe tsaka yakan wajabta wanka?
- Hanyar tsarkake zuciya » WANNE AYYUKA ZANYI DA ZASU KUBUTAR DA NI DAGA SIHIRI
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Ni budurwace inada kimanin shekaru 18 Alhamdulillah na kasance bana sakaci da salla tun tasowa tun ina karama, sai dai cewa yanzu tsawon wani lokaci ban san me yake faruwa da ni ba shin kasala ce da gafala da nauyin cikin kaina
Salamu Alaikum Sayyid
Ni budurwace inada kimanin shekaru 18 Alhamdulillah na kasance bana sakaci da salla tun tasowa tun ina karama, sai dai cewa yanzu tsawon wani lokaci ban san me yake faruwa da ni ba shin kasala ce da gafala da nauyin cikin kaina, lallai hakan yana tasiri cikin karatuna dalili shine ina jin kunci cikin zuciyata da dimauta da wasu tunane-tunane, ni ina jin cewa wannan abubuwa suna son nesanta ni daga addini na ni kuma bana kaunar faruwan hakan ta yanda na kai ga ina fatan cewa ina ma dai ni na riga na mutu na bar wannan duniyar, ina jin wani wasiwasi cikin raina da yake ce mini lallai zaki sha azaba, gaskiya nifa na gaji, wai me yasa haka yake faruwa dani, alhalin ni koada yaushe ni rike kam da salla da azumi da karatun kur’ani da addu’a, bawai ni kadai ba Alhamdulillah dukkanin yan gidanmu sune riko da addini in banda kanwata yar karama ita kadai ce bata salla munyi bakin kokarinmu wajen ganin tana salla amma hakarmu ta gaza cimma ruwa.
Ban san me yasa ba shin zaka fahimtar dani dalilin hakan ma’ana wadannan tunane-tunane da suke kaikawo cikin raina?
Lallai ni ina jin sun fara fin karfina, ina fatan ka sanya cikin addu’a Allah ya yaye mini wannan musiba.
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Wannan yana daga aikin shaidanu daga aljanu da mutane, lallai shi Iblis bai kaunar kwanciyar hankalin mumini da mumina, zaka same shi yana takura musu.
Sannan kuma ki sani ita duniya gida ne jarrabawa da gwaj, ki sani abin da yake faruwa dake dole kiyi hakuri kansa ki kuma nemi taimako daga wurin Allah madaukaki ki dogara da shi (ku nemi taimako da da hakuri da salla) kad aki debe tsammani daga rahamar Allah da ni’imarsa lallai shine mafi jin kan masu jin kai shine kuma mai bad akariya ga bawansa daga sharrin ashararai daga Iblis da rundunarsa da mutanensa.
Allah ne abin neman taimako.Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hanyar tsarkake zuciya)
- Kuka don tsoron Allah
- Wacce jumla ce zan maimaita ta kafa 100 daga la’ana cikin ziyarar Ashura
- TA YAYA ZAN IYA YIN NASARA KAN ZUCIYATA
- Ta yaya dukkanin aikina da motsina zai kasance domin neman yardar Allah
- Kashafin basira
- Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Assalamu alaikum ya sayyyid. ni ina bukatuwa da abinda zai hanani saurin fusata wannan matsala na damu na a rayuwance.
- Lallai na kasance mai sabawa iyayena
- Zuciya ta tana cikin bukatar magani daga magungunan da kake wasicci da domin ta samu galaba kan waswasi da raye-rayen shaidani (l’a)
- LITATTAFAN SAIRI DA SULUKI ZUW AGA ALLAH