Deprecated: __autoload() is deprecated, use spl_autoload_register() instead in /home/net25304/al-alawy.net/req_files/model/htmlpurifier-4.4.0/HTMLPurifier.autoload.php on line 17
Shin wanda ya aikata zunubi sannan ya tuba zai iya wusuli zuwa ga mukaman irfani
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Shin wanda ya aikata zunubi sannan ya tuba zai iya wusuli zuwa ga mukaman irfani

salamu Alaikum,Shin wanda ya aikata zunubi sannan ya tuba zai iya wusuli zuwa ga mukaman irfani

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Kofar Allah da wilya bude suke ga dukkanin masu kwadayinsu, sannan dukkanin wanda ya dogara da Allah lallai shi mai isar masa ne da taimaka masa da daukaka shi.

Allah ne abin neman taimako.


Tarihi: [2018/11/12]     Ziyara: [622]

Tura tambaya