b Wanne wuridai ne akeyi don neman samun nasara kan shallake hijabai
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wanne wuridai ne akeyi don neman samun nasara kan shallake hijabai

Salamu Alaikum muna fatan sayyid zai bamu amsar wannan tambaya
Wadannan ayyuka ne da wuridai akeyi don shallake hijabai da yaye daga basira da haske.
Allah ya saka muku da alheri ku dawwama cikin kauna.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Dukkanin wanda yaji tsoran Allah zai sanya masa mafita, kuji tsoran Allah zai sanar daku, kuma wadanda idan wani ba’ari na shaidani ya shafesu sais u tuna sai gasu suna gani.

Lallai ku lazimci tsoran Allah me ya sanar dakai kan tsoran Allah.

Allah ne abin neman taimako.

Tarihi: [2018/11/12]     Ziyara: [904]

Tura tambaya