mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

ta yaya zan iya kaiwa ga cimma samun ma’arifa


Ta kaka zan iya kaiwa ga ma’arifa da ingantaccen ilimi, shin akwai wata hanya da zan samu Karin kaifin basira da ma’arifa.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Zaka iya samun wannan dama ta hanyar barin aikata zunubi da cudanya da munanan dabi’u bayan samun ingantattun akidu.


Tarihi: [2018/11/25]     Ziyara: [639]

Tura tambaya