mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wadanne ayoyi wamda idan manzon Allah (s.a.w) ya ji ana karanta su sai ya fashe da kuka


Salam Alaikum/ wanne ayoyin kur’ani mai girma ne idan manzon Allah (s.a.w) yaji sautinsu sai ya fashe da kuka?
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

 

Gwargwadon sani na da tunawata shine cewa dukkanin ayoyin da suke kunshe da ambaton azaba da jahannama idan manzon Allah (s.a.w) ya ji karatunsu sai yayi kuka hakama sahabbansa su kanyi kuka hakama sayyada Zahara (as)

 


Tarihi: [2018/12/10]     Ziyara: [822]

Tura tambaya