b Mene ne banbanci tsakanin ruhananci da irfani
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Mene ne banbanci tsakanin ruhananci da irfani

Shin mutumin da yake ruhani zai iya bude idanun barzahu sannan mene ne banbanci tsakanin ruhananci da irfani

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Banbanci tsakaninsu ya kai nisan sama da kasa, lallai Kalmar ruhananci a doran kasa zata iya dabbakuwa hatta kan fasiki sabanin irfani da cikinsa ake samun kashafi da shuhudi da budewar gabban barzahu lallai sun kebantuda bayin Allah waliyyai da arifai da makusanta.

Allah ne abin neman taimako

Tarihi: [2018/12/11]     Ziyara: [631]

Tura tambaya