Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Tarihi » Mene ne ingancin maganar cewa matayen Imam Husaini (a.s) sun cire hijabi bayan kisansa
- Hukunce-hukunce » Shin yana halasta a yi sallah a wurin da aka saye shi da kuɗaɗen kwace shin za ai la’akari da wajen a matsayin wurin kwace.
- Hukunce-hukunce » Hukunci Irshadi da Maulawi
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin saki ga matar da ba a sadu da ita ba, sannan mene ne hakkinta cikin sadaki da ka gabatar ko wanda aka jinkirta idan ta kasance takaitatta?
- Tarihi » Muna bukatar Karin bayani kan karya kashin awagar Zahara
- Hanyar tsarkake zuciya » SHIN ZAMU SAMU WANI WURIDI DAGA GAREKU DOMIN BUDE KOFOFIN DUNIYA DA LAHIRA
- Hanyar tsarkake zuciya » Ta yaya mumini zai tserata daga azabar kabari
- Hukunce-hukunce » Shin ana kirga wanda ya dora saman yatsun hannunsa kan gwiwowinsa matsayin wanda yayi ruku’u
- Hukunce-hukunce » Tambaya atakaice: me yasa a musulunci akwai wurare da aka bada dama dukan yaro karami?
- Hukunce-hukunce » Shin yin tattoo haramunne?
- Aqa'id » Meye ingancin isnadin hudubar Imam Ali (as) ta 55 daga Nahjul Balaga
- Hadisi da Qur'an » ME AKE NUFI DA MAKIYIN MAKIYINA ABOKINA NE ABOKIN MAKIYINA MAKIYINA NE….
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce » hukuncin hankali na aiki
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Hakika ni mutum ne dana aikata babban zunubi amma lokacin banda nunar hankali ban san munin wannan laifi hatta cikin zamantakewata da jama’a da cikin dabi’u na lallai wannan zunubi ana kirga shi munanan laifuka ababen kyama, Allah ne shaida na aikata shi lokacin rashin cikakken hankali, muhimmi shine na yarda na aikata wannan laifi nayi ikirari da shi a gaban Allah matsarkaki sannan ina ikirari da shi a gabanku, bayan shudewar zamani na tuba taubatan nasuha, na kuma yi tsananin nadama kan abinda na aikata, wannan abu ya faru ne kafin shekaru 18, sannan na fuskanci Allah madaukaki da lafiyayyar zuciya ina kuma bakin kokari cikin gyaran kaina da badinina, na fara sabawa kaina sakafantuwa da sakafar muslunci budaddiya, sannan yanzu na fara jin dadi cikin ruhina, sai dai cewa Sayyid abind ayake damuna ko da yaushe shine cewa mutane suna yi mini kallon wulakanci hatta kai ga wasunsu suna fadin Maganganu marasa dani a bayan idona, wani lokacin idan sukai mini wannan kallo na wulakanci sai inji kamar zuciyata zata tsige daga cikin kirjina, wallahi Sayyid Allah ne shaida lallai na tuba, amma mutane basa tausaya mini suna mugun takura mini, ka shiryar dani zuwa mafita, wallahi hatta kai ga ina fatan mutuwa da hutawa, shin akwai wani aiki da zai taimaka mini fita daga wannan abu ko kuma wani wuridi ko wata ibada???
Sayyid alal hakika ina cikin bukatar taimakonku, yayinda da nake wannan rubutu ina jin kunci da kunar rai hawaye na yana kwarara kai kace ambaliyar teku.
Allah ya dawwamar da rayuwarku ta zama amfani ga muslunci da musulmai.
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Ya kai wannan tubabben matashi ka sani bai halasta ba kayi ikirari da zunubinka gaban kowa face Allah madaukaki, wannan na nuni kan rahamarsa da ludufinsa da suturtawarsa girmansa ya girmama, mu musulmi ba kamar kiristoci muke ba da mutum zai yi ikirari da zunubinsa cikin coci gaban fasto, sannan idan Allah ya karbi tubanka kada ka damu da duk abinda mutane ke surutu da shi kanka, kayi hakuri ka jure ka yi fatan hakan ya kasance kaffara gareka daga zunubanka, sannan na uku ita kasar Allah yalwa gareta kayi kokarin samun wani garin da mutane basu sanka ba a can, lallai kai ka tuba kana kuma gyaran kanka da ayyukanka, lallai shi Allah kyakkyawa zai bayyanar da kyawunka garesu ya boye munanan ayyukanka kai bari yana daga cikin kyawawan sunayensa (ya wanda ya bayyanar da kyakkyawa ya boye mummuna)
Allah ne abin neman taimako.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hanyar tsarkake zuciya)
- ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Sayyid ka taimaka mini ka yarda in zama daya daga dalibanka cikin hanyar irfani?
- Tambaya atakaice: yaya nau’ukan shiga jiki da hadewa a mahangar irfani, da kalam da hikimar muslunci suke?
- SHIN YA HALASTA A KARANTA ADDU’O’IN DA BANA LARABCI BA
- shin akwai wata hanyar magance ciwo ido
- Assalamu alaikum ya sayyyid. ni ina bukatuwa da abinda zai hanani saurin fusata wannan matsala na damu na a rayuwance.
- Shin zan samu wani wuridi ko addu’a da zai taimaka nayi aure da wuri
- INA SON ALLAH INA NEMAN YARDARSA DA YARDAR MUHAMMAD DA IYALANSA A.S
- Koda yaushe ina cikin kunci
- Barin karatun Hauza