b Shin kwai wata hanya da take taimakawa cikin ganin mamaci a mafarki
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin kwai wata hanya da take taimakawa cikin ganin mamaci a mafarki

Shin kwai wata hanya da take taimakawa cikin ganin mamaci a mafarki


Da sunan Allahy mai rahama mai jin kai

Akwai hanoyi masu yawa da ake iya ganin mamaci karkashin ayoyin kur’ani da da surorinsa da addu’o’i kamar yanda ya zo cikin hadisai, idan ana neman bayani filla-filla ana iya komawa ga littafin

 (دار السّلام في تعبير الرؤيا والمنام)

Mujalladi hudu ne wallafar muhaddisul Nuri, hakama cikin hashiyar littafin Mafatihul Jinan akwai wasu surori da idan mutum ya karanta su gabanin kwanciya barci zai ga mamacinsa.

Ku dawwama cikin alheri


Tarihi: [2018/12/17]     Ziyara: [703]

Tura tambaya