b Shin ya halasta a karanta sigar aure mutu’a ba tare da halartar shaidu b
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin ya halasta a karanta sigar aure mutu’a ba tare da halartar shaidu b

.

Salam Alaikum ni nayi auren mutu’a na karanta sigar auren tsakanina da mai aure na, shin wannan aure ya inganta, ina neman amsa daga gereku

Salam Alaikum ni nayi auren mutu’a na karanta sigar auren tsakanina da mai aure na, shin wannan aure ya inganta, ina neman amsa daga gereku.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Idan sigar ta kasance ingantacciya da ta cika dukkanin sharudda to a wannan lokaci auren ya inganta, ita sigar zata karanta ta da niyya aukar da auren kamar haka:

(زوجتك نفسي على المهر المعلوم في المدّة المعلومة)

Na aurar maka da kaina kan sadaki cikin sananniyar mudda ma’ana lokaci.

Bayan ta ayyana mudda da sadaki sai shi wanda zai aureta yace: (kabiltu) ma’ana na karba take wannan aure mai albarka ya tabbatu ya kullu da izinin Allah matsarkaki
Tarihi: [2018/12/19]     Ziyara: [813]

Tura tambaya