b Mene ne hukuncin yiwa mace auren dole
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Mene ne hukuncin yiwa mace auren dole

Shin a shari’ance ya halasta a yiwa diya mace auren dole da mutumin da bata so

Shin a shari’ance ya halasta a yiwa diya mace auren dole da mutumin da bata so

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Idan yarinya bata yarda aure ya baci, mafita shine a nemi yardarta a gamsar da ita ta yarda.

Allah ne masani.

Tarihi: [2018/12/19]     Ziyara: [804]

Tura tambaya