mauro,i daban-daban
Taambayoyin karshe
Wasu daga cikin tambayoyi
Tambayoyin da akafi karantawa
Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce daban-daban » yar’uwata tana fama da wani aljani da yake son ta yaya zata iya kubuta daga gareshi
- Aqa'id » Me ake nufi da بخالص سر الله وخالص شکره cikin fadin imam Ali ?
- Hadisi da Qur'an » RIWAYAR DA TAKE BAYANIN GIRMAMAR DUK YARINYAR DA TAKE DA SUNA FATIMA DA HANA DUKANTA DA YI MATA FADA SHIN TA HADO SAURAN SUNANNAKIN FATIMA
- Hukunce-hukunce daban-daban » Matsayin mace a Al’uma
- Hukunce-hukunce daban-daban » Neman rahamar ALLAH
- Hanyar tsarkake zuciya » Malam inaso ka yimini nasiha dangane da abubuwan da zasu taimakeni Akan tsarkake zuciya
- Hadisi da Qur'an » ME AKE NUFI DA MAKIYIN MAKIYINA ABOKINA NE ABOKIN MAKIYINA MAKIYINA NE….
- Hanyar tsarkake zuciya » Ina bukatar Karin bayani kan wannan jumlar(ina rokon Allah ubangijina da ku da sanya rabona daga ziyartarku ya kansance salati ga Muhammad da iyalansa
- Aqa'id » Wane ne Hujjar Allah a doran Kasa kafin zuwan Manzon Allah (s.a.w)
- Hanyar tsarkake zuciya » TA YAYA ZAMU IYA SIFFANTUWA DA KYAWAWAN DABI’UN MUSLUNCI DA NESANTAR MIYAGU
- Hanyar tsarkake zuciya » Kashafin basira
- Aqa'id » Wace hanya ce tafi dacewa wanda zan iya sanya gidana da kuma zurriya ta cikin nutsuwa, mutunci, sadaukarwa ga Allah, zuhudu da kuma takawa?
- Hanyar tsarkake zuciya » Mene ne sabubban rashin amsa addu’a
- Hanyar tsarkake zuciya » meye hukuncin amfani da Aufaku da Dalasimai kan warkar mara lafiya
- Hanyar tsarkake zuciya » wanne ayyuka ne na fari da mai suluki zuwa ga Allah zai fara da su?
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Shin zamu iya la’akari da Abbas bn Ali ibn Abu Dalib da cewa shi dan manzon Allah (s.a.w) sakamakon Fatima Zahara (a.s) tana daukar Abbas (a.s) matsayin danta kuma Imam Ali (a.s) matsayin babansa.
Shin zamu iya la’akari da Abbas bn Ali ibn Abu Dalib da cewa shi dan manzon Allah (s.a.w) sakamakon Fatima Zahara (a.s) tana daukar Abbas (a.s) matsayin danta kuma Imam Ali (a.s) matsayin babansa.
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Babu matsala cikin idlaki cikin hakan,amma nasaba ta hakika shi Abbas amincin Allah ya kara tabbata a gareshi raina fansarsa, kadai dai shi `da ne ga Imam Ali (a.s) shi bahashime ne, sai dai cewa shi ba daga jinin Fatima (a.s) yake, sannan kamar yanda kuka sani manzon Allah (s.a.w) ya cewa Imam Ali (as) ni da kai mune iyayen wannan al’umma, saboda misalen wannan ubantaka ta tattaro har da Abbas (a.s)
Ku kasance cikin alheri.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Tarihi)
- Wane ne Abu Hamza Assumali
- DANGANE DA INGANCIN ISNADIN HUDUBA TA 55 CIKIN NAHJUL BALAGA
- Mene ne ingancin maganar cewa matayen Imam Husaini (a.s) sun cire hijabi bayan kisansa
- MUNA BUKATAR KU YI MANA KARIN BAYANI DANGANE DA KARYA KWIBIN ZAHARA
- DA WACCE KA’IDA ZAMU IYA SANIN INGANCIN WURAREN ZIYARA YA ZUWA MA’ABOTANSU
- Shin ya halasta mu kira Abul Fadlul Abbas da dan Fatima a.s
- WANE NE ALKADI TANNUKI MAWALLAFIN LITTAFIN (ALFARAJ BA’ADAL SHIDDA)
- shin abun da yafaru na karya hakarkarin Fadimatu Az-zahara abune wanda ya shafi tarihi abun nufi yafaru yawuce babu wani darasi da zamu’iya dauka a cikin shi
- Menene fata da sa rai ta yaya zamu alakanta shi da maudu’in imam Mahdi (as) da daularsa?
- : shin a wanne lokaci fir'auna ya bada umarni kashe yara maza daga `ya`yan banu isra'ila? Ciki kur'ani mun karanta na'uka biyu na kisan, nau'in kisa a lokacin da musa ya riga ma ya zama annabi har ma ya fara bayyanawa fir'una sakon Allah gareshi cikin sur