mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Ina da matsalar raunin motsawar sha’awa shin ya halasta gareni in karanta litattafan batsa

Samahatus Sayyid Ayatullah Adil-Alawi ina sallama gareka, hakika ni shekaruna 28 kuma inada aure sai dai ina fama da rashin mostawar sha’awa saboda hakane nake tambaya da neman sani shin ya halasta gareni in dinga karanta litattafan batsa domin motsa sha’awa ta Allah ya saka maku da Alherinsa musammam ma da yake su litattafan basa dauke da hotunan batsa

Samahatus Sayyid Ayatullah Adil-Alawi ina sallama gareka, hakika ni shekaruna 28 kuma inada aure sai dai ina fama da rashin mostawar sha’awa saboda hakane nake tambaya da neman sani shin ya halasta gareni in dinga karanta litattafan batsa domin motsa sha’awa ta Allah ya saka maku da Alherinsa musammam ma da yake su litattafan basa dauke da hotunan batsa.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Bai halasta ayi amfani da dukkanin wata hanya da ta sabawa shari’a da hujjar motsa sha’awa  hatta karanta litattafan batsa ko kallon fima-fiman batsa da makamantansu, lallai ba a biyayya da Allah ta hanyar saba masa.

Allah ne masani.

Tarihi: [2019/1/26]     Ziyara: [730]

Tura tambaya