b Wanne aiki ne da ayoyi ne zasu taimakeni in kubuta daga sihiri
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wanne aiki ne da ayoyi ne zasu taimakeni in kubuta daga sihiri

Salamu Alaikum. Sayyid Allah ya saka muku da alheri da alheri dubannan alheri, wanne aiki da ayoyi ne da zasu taimakeni in kubuta daga sihiri, sannan ina Karin bayani shin karanta suratu Yasin a kowacce rana yana da fa’idantarwa cikin kubuta daga sihiri haka daga dukkanin wani abu mai muhimmanci, sannan shin ya inganta in lazimci karantata a kowacce rana ko kuma sai na nemi izini, idan lamarin ya kasance haka shin zaku iya bamu izini.

Allah ya datar daku amincin Allah ya tabbata gareku.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Hakika kur’ani mai girma cikinsa akwai waraka da rahama ga muminai cikin dukkanin sha’anin rayuwarsu daga cikin shine ya tunkudesu musu sihiri ya karesu daga hassada da maita da sharrin Ashararai daga mutane da aljanu.

Ance yin abu tareda izini yana kara falala, saboda haka hakika na yi muku izini don neman yardar Allah domin ku kubuta daga sihiri da abinda ya zo cikin littafin Mafatihul Jinan kan gurbata sihiri.

Allah ne mai bada taimako  

Tarihi: [2019/1/31]     Ziyara: [878]

Tura tambaya