b Rigakafi da yake da amfanarwa cikin fuskantar ubangiji cikin sallah
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Rigakafi da yake da amfanarwa cikin fuskantar ubangiji cikin sallah

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Salamu Alaikum. Sayyid mai girma ku bamu wata rigakafi da zata taimaka mana wajen nufar ubangiji cikin sallah, Allah ya datar da ku

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Salamu Alaikum. Sayyid mai girma ku bamu wata rigakafi da zata taimaka mana wajen nufar ubangiji cikin sallah, Allah ya datar da ku.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Babbar rigakafi shine mujahada da yakar bin son rai da halarto da zuciya da yawaita yin zikiri, da fuskantar ubangiji a cikin halin alwala da yawaita karatun kur’ani da addu’a da tawassali.

Allah mai taimako.

Tarihi: [2019/2/5]     Ziyara: [658]

Tura tambaya