b Ina neman wani wurudi da zan dinga yi ni da matata don kare `ya`yanmu
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Ina neman wani wurudi da zan dinga yi ni da matata don kare `ya`yanmu

Tambaya samahatus Sayyid inason rikar wani wuridi a kowacce rana ni da matata don kiyaye yaranmu… Allah ya saka muku da alheri

Tambaya samahatus Sayyid inason rikar wani wuridi a kowacce rana ni da matata don kiyaye yaranmu… Allah ya saka muku da alheri

(رب لا تذرني فرداً وأنت خير الوارثين)

Ya ubangiji kada ka barni nai kadai kaine mafi alherin magada.

A yawaita karanta ta musammam ma cikin kunutun sallolinka na wajibi da na mustahabbi

Allah ne mai taimako.

Tarihi: [2019/2/5]     Ziyara: [1022]

Tura tambaya