mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

shin Allah cikin kura’ni yana Magana da mu da abinda zamu fahimta a yarenmu

salamu Alaikum

shIn Allah azza wa jalla yana Magana da mu cikin kur’ani da abinda zamu fahimta a yarenmu kuma shin ya halasta garemu mu ce wannan shine ma’anar abu kaza bisa yadda yake a yarenmu?

 

salamu Alaikum

shIn Allah azza wa jalla yana Magana da mu cikin kur’ani da abinda zamu fahimta a yarenmu kuma shin ya halasta garemu mu ce wannan shine ma’anar abu kaza bisa yadda yake a yarenmu?

Ina jiran amasa daga Sayyid Allah ya saka muku da alheri

Da sunan Allah mai rahamamai jin kai

Shi kur’ani zancen Allah ne harshensa harshene na lafiyayyar halitta yare ne da shallake zamani da bigire da al’ummu, saboda haka kur’ani mai girma ya kasance ga baki dayan mutane tundaga Adamu har zuwa karshen duniya, lallai shi littafi ne mafi kamala babu wata kamala a bayansa face kamalar Allah saki babu kaidi girmansa ya girmama, amma dangane da komawa zua ga yaruka to lallai ba wadatarwa cikin sanin mafahin manufofin kur’ani a dogara da su sakamakon sassabawarsu da sassabawa ma’abota yaren cikin amfani da Kalmar a yaren, alal misali Kalmar (sa’id) akwai wadanda suke amfani da ita da ma’anar dukkanin nau’ukan kasa akwai kuma masu cewa turvaya kadai, abubuwan da ake kawo cikin tafsiri kadai dai zahiri ne d ayaye rufi  daga zahirin kur’ani, shi zahirin kurani hujja ne kamar yand ahakan ya tabbata a ilimin Usulul fikhu.

Allah ne mai taimako.

Tarihi: [2019/2/16]     Ziyara: [538]

Tura tambaya