mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin kur’ani a jirkice yake

Shin kur’ani a jirkice yake

Menene tafsirin kira’o’i bakwai da sassabawarsu

Shin kur’ani a jirkice yake

Menene tafsirin kira’o’i bakwai da sassabawarsu

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Hakika kur’ani Allah ya katange shi ya kuma kiyaye shi daga dukkanin jirkita, amma dangane da kira’o’i su suna biye na da sassabawar yaran larabci, a wani lokacin a na karanta shi kan larabcin Hijaz, wani lokacin kuma na mutanen Yaman, haka dai, bai da ma’anar jirkitar kur’ani, na yi bayani filla-filla cikin littafin (kaifa takunu mufassiran lil kur’anil Kareem) sannan kana iya komawa littafin Albayan na Sayyid Ku’I (ks) da Tamheed na Shaik Hadi Ma’arifa (rd)

Tarihi: [2019/2/16]     Ziyara: [586]

Tura tambaya