b shin ya halasta mu kira sarkin muminai da shugaban sufanci
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

shin ya halasta mu kira sarkin muminai da shugaban sufanci

Shin ya halasta mu yi wa Sarkin muminai Ali (as) lakabi da (shugaban sufaye) saboda ya kasance mai gudun duniya

Shin ya halasta mu yi wa Sarkin muminai Ali (as) lakabi da (shugaban sufaye) saboda ya kasance mai gudun duniya?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Hakan bai halastam shi dai shugaban Arifai ne da masu zuhudu Amincin Allah ya kara tabbata a gareshi

Tarihi: [2019/2/27]     Ziyara: [633]

Tura tambaya