mauro,i daban-daban
Taambayoyin karshe
Wasu daga cikin tambayoyi
Tambayoyin da akafi karantawa
Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce » Na yi wada da matata alhalin ina azumin nafila
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Hanyar tsarkake zuciya » Wacce nasiha za ku yi ga dalibin addini da yake yin kasala a wani lokacin yana aikata haramun
- Hukunce-hukunce » Tambaya;wata hanyace akebi domin gano wanda yafi kowa sani a tsakanin maraji’i?
- Aqa'id » Wasu daga cikin malaman shia basu daukan imamanm ali da abbas da kuma sauran yaran sa a matsayin saiyid ,meye nazarin ayatollah adil alawi akan hakan?
- Hukunce-hukunce daban-daban » SHIN SUNAYE SUNA DA TASIRI CIKIN LAFIYA SHIN ALJANI YANA IYA SATA
- Hanyar tsarkake zuciya » ku taimaka mana da wani sirri da kuka jarraba
- Aqa'id » Wai mene ne yake kawo shakka kan batun zaluncin da akaiwa sayyada Zahara amincin Allah ya kara tabbata gare ta a tsahon tarihi?
- Hukunce-hukunce » Shin yin aure mutu’a da macen da take daga addinin baha’iyya ya halasta?
- Aqa'id » Ta wace hanya zan bi na isah ga malaman tarbiyya?
- Hanyar tsarkake zuciya » Lallai na kasance mai sabawa iyayena
- Hadisi da Qur'an » Kalamanku haske ne
- Hanyar tsarkake zuciya » Yawan wasiwasi a cikin sallah da mafita?
- Hukunce-hukunce daban-daban » .Akaramukallah inada matsala wacce nake fama da ita a rayuwanta ta neman ilimi wanna matsala kowa itace raunin kwakwalwa da yawan mantuwa
- Hadisi da Qur'an » Menene tabbacin isnadin matanin hadisin kisa?
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Ni matashi ne ina karatu a jami’a yaya zan yi mu’amala da yan mata a a cikin jami’a kasantuwar na san cewa mafi yawansu basa sanya hijabi basa kiyaye aikata haramun?
Salamu Alaikum
Ni matashi ne ina karatu a jami’a yaya zan yi mu’amala da yan mata a a cikin jami’a kasantuwar na san cewa mafi yawansu basa sanya hijabi basa kiyaye aikata haramun?
Allah ya saka muku da alheri
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Ka gaya muminai maza su kau da kallonsu, hakika Magana da matana da ba muharramai da niyyar jin dadi da sha’awa ya haramta haka ma kallonsu, kadai dai iya gwargwadon larurar ma’uamala yana halasta shima ba tareda mummunar niyya ba
Gurin Allah ake neman taimako.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hukunce-hukunce)
- Lokaci cikin kulla auren mutu’a
- Matar da mijinta ya faku ba a kara ganin shi ba
- surorin mustahabbi a nafila
- Shin mutum zai iya shiga bayi (toilet) dauke da wayar talefon da cikinta akwai kammalallen kur’ani mai girma
- Shin akwai wani banbanci cikin juyawa Alkibla baya ko gaba cikin fili fetal da tsakankanin gine-gine
- Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Ta yaya zan iya samun damar cigaba da yin sallah saboda ni duk sanda na fara sallah sai in daina
- Shin ya halasta a gareni in sallah cikin masallacin Annabi da yin sujjada kan abinda baya halasta ayi sujjad a kansa
- Menene sabubban gaza bada kaffarori uku
- sallah kan kujera