Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce » Hukuncin macen da take qauracewa mijinta
- Hanyar tsarkake zuciya » Fasalina bai da kyawu saboda haka ne ma babu wanda ke zuwa neman aure na wannan tunani ya na sanya ni tsanar kaina lokuta da daman gaske, saboda haka ina neman nasiha daga gareka don daina wannan tunani.
- Hadisi da Qur'an » Me ake nufi da wanda ya tsarkake sirrin Allah wanda ya zo cikin zancen Ali a.s
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukunci wanda ya jahilci hukunci karya da istimna’i
- Hanyar tsarkake zuciya » Ina neman wani wurudi da zan dinga yi ni da matata don kare `ya`yanmu
- Aqa'id » MENENE ALAMONIN BAYYANAR IMAMUL HUJJA A.S
- Hukunce-hukunce » Shin yana halasta ga mai azumi idan likita ya hana shi yin azumi ya sha azumin?
- Hadisi da Qur'an » WANNE LITTAFIN ADDU’A NE MAFI INGANCI
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta ga limami ya maimaita sallah kwana biyu ko kuma zai takaitu da iya taklifin da ya hau kansa da yin iya sallar idin da tayi daidai da maginan fatawar marja’insa?
- Aqa'id » Shin daga Azzahra (as) aka halicce mu?
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta a karanta sigar aure mutu’a ba tare da halartar shaidu b
- Hanyar tsarkake zuciya » Azkaru domin haskakar zuciya
- Hanyar tsarkake zuciya » SAKACI CIKIN SAUKE WAJIBIN SALLAR ASUBAHI
- Hukunce-hukunce daban-daban » HIRZI GUDA BAKWAI WANDA AKE DANGANTA SHI GA ANNABI SULAIMAN A.S
- Aqa'id » Shin zai yiwu ga imam Mahadi ya hadu d muminai cikin gaiba kubra cikin surar saurayi wani karon kuma ya zo da surar tsoho tukuf.
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Wanene banasibe (mai gaba da Ahlil-baiti)? Sannan me ya sanya Cikin litattafan `yan'uwanmu bamu samu gaba da zagin Ahlil-baiti (as) ba?
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
A wani lokacin banasibe kan kasantuwa daga cikin akida wani karon kuma cikin aiki, na farko yana wajabta kafirci sabanin na biyu, ma'anar na farko: shine wanda yake gaba da kiyayya da iyalan gidan Muhammad (as) da nuna kiyayya kan dukkanin A'imma shi biyu (as) to wannan hukuncin daya da kafirai, lallai shi najasa ne kuma zai dawwama cikin wutar jahannama, sai dia cewa banasibi na kashi na biyu ma'ana banasibe a aiki: to shine wanda yake kiyayya da yan shi'an Ahlil-baiti yake gaba da su saboda wilayarssu garesu, yana kuma cutar da su da magana da aiki, to wannnan zai kasance daga fasikai Allah zai azabtar da shi, amma dangane da wanzuwarsa da dawwamarsa cikin wuta da rashinsa to wannan wani al'amari ne da yake hannun Allah madaukaki matsarkaki.
Wanene banasibe (mai gaba da Ahlil-baiti)? Sannan me ya sanya Cikin litattafan `yan'uwanmu bamu samu gaba da zagin Ahlil-baiti (as) ba?
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
A wani lokacin banasibe kan kasantuwa daga cikin akida wani karon kuma cikin aiki, na farko yana wajabta kafirci sabanin na biyu, ma'anar na farko: shine wanda yake gaba da kiyayya da iyalan gidan Muhammad (as) da nuna kiyayya kan dukkanin A'imma shi biyu (as) to wannan hukuncin daya da kafirai, lallai shi najasa ne kuma zai dawwama cikin wutar jahannama, sai dia cewa banasibi na kashi na biyu ma'ana banasibe a aiki: to shine wanda yake kiyayya da yan shi'an Ahlil-baiti yake gaba da su saboda wilayarssu garesu, yana kuma cutar da su da magana da aiki, to wannnan zai kasance daga fasikai Allah zai azabtar da shi, amma dangane da wanzuwarsa da dawwamarsa cikin wuta da rashinsa to wannan wani al'amari ne da yake hannun Allah madaukaki matsarkaki.
Wannan karkasuwa gida biyu ta nasibawa na gudana cikin shirka, mushriki cikin akida shine wanda yake tarayya cikin ibada da wanin Allah da dayantuwarsa, shiko mushriki cikin aiki shine wanda yake aikata riya cikin aikinsa, haka nan wannan karkasuwa gida biyu na gudana kan kafiri, kafiri cikin akida shine wnade abai imani da annabtar cikamakin annabawa da manzanni (s.a.w) kamar misalin Yahudawa da Nasara, shi ko kafiri cikin aiki shine kamar misalin mai barin sallah da aikin hajji idan ya kasance yanada ikon zuwan, da dai makamantansu, na farko yana jawo najastuwa bisa shahararren ra'ayin malamai koma bayan na biy, hakan kuma wannan kasuwa na gudana kan munafuki, munafuki cikin akida shine wand ayake boye kafirci ya bayyana muslunci, sannan munafuki cikin aiki shine wanda yake saba alkawari ya kuma yi karya cikin maganarsa da kuma cin amana.
Allah ne mai bada taimako.Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Aqa'id)
- Shin Limami zai iya Sallar idi sau biyu, ko kuma sallar da yayi a ranar da marja’in sa ya tabbatar masa cewa Idi ne ya wadatar?
- Me ake nufi da fadin: duk sanda hijabe ya yaye haske na karuwa?
- Yanzu muna karshen zamani Kenan
- mecece falsafar samuwar imam?
- Shin akwai aikin da za muyi domin mugana da Imamul Mahadi?
- MENENE MA’ANAR DUK WANDA YA FAHIMCI BARCINSA YA FAHIMCI LAHIRARSA
- Mene ne ya sanya Allah ya halicci Iblis
- shin manzon Allah (s.a.w) yana yada sakafar ribatarwa da bautarwa, sakamakon naga wasu makiya mamagunta suna yada haka
- Wacce hanya ce sabuwa da za a iya amfani da ita cikin shiriyar da matasa da suke karkacewa tafarkin shari’a
- Shin zamu iya tattaro dukkanin addini su zama addini daya