b Menene isnadin wannan riwayar da take cewa ni ne `dan yankakku biyu da aka yanka
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Menene isnadin wannan riwayar da take cewa ni ne `dan yankakku biyu da aka yanka

Menene ingancin wannan riwaya ta bangaren isnadi?

حدثنا أحمد بن الحسين القطان قال أخبرنا أحمد بن محمد بن سعيد الكوفي قال حدثنا علي بن الحسين بن علي بن فضال عن أبيه قال سألت أبا الحسن علي بن موسى الرضا ( ع ) معنى قول النبي (صلى الله عليه وآله): أنا ابن الذبيحين

Ahmad bn Husaini Kaddani ya bamu labari yace Ahmad bn Muhammad bn Sa’id Kufi ya bamu labari yace Aliyu bn Husain ibn Ali bn Faddalu ya bamu labari daga babansa yace:  na tambayi Abu Hassan Aliyu bn Musa Rida (as) menene ma’anar fadin manzon Allah (s.a.w) ni ne `dan yankakku biyu

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Wannan hadisi ya zo cikin litattafan malaman hadisin shi’a da ma na sunna misalin littafin Uyunu Akbar Rida, da Alkisal da Tafsirul Qummi, da Tafsirul mafatihul gaibi na Fakrul Razi, yankakke na farko shine Isma’il, na biyu kuma shine mahaifin annabi, sannan kana iya komawa kissar don kara dubawa.

Tarihi: [2019/3/12]     Ziyara: [593]

Tura tambaya