Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce » Idda ga matar mutu'a
- Aqa'id » Risala Ilmiyya
- Hukunce-hukunce » Ya halasta a aske gemu gabanin cikar kwanaki arba’in daga zaman makokin mamaci?
- Aqa'id » TAREDA IKLASI DA TSARKAKE NIYYA BAMU BUKATAR KOWANNE IRIN MARJA’I
- Hukunce-hukunce » Akwai wani biki da aka gayyace ni daga makusantana amma akwai cudanyar maza da mata shin zan iya zuwa bikin sanye da hijabina?
- Hukunce-hukunce » Na yi wada da matata alhalin ina azumin nafila
- Aqa'id » Shin imami yana jin muryan mala’ika amma baya ganin sa?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Ta yaya zan iya yin hadayar salla ga `yan’uwana makusantana?
- Hukunce-hukunce » Warware auren mutu’a kafin karewar lokaci da aka diba
- Hadisi da Qur'an » Kalamanku haske ne
- Hanyar tsarkake zuciya » Ina fama da matsalar zamewar zuciya daga hanyar gaskiya
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mahaifin yaro ya fita da shi unguwa nesa ba tareda sanin mahaifiyarsa ba
- Hanyar tsarkake zuciya » ko da yaushe ina bakin kokarina wajen ganin na nesantu daga aikata zunubai domin ibadata ta karbu
- Hukunce-hukunce daban-daban » Haquri maganin zaman duniya
- Aqa'id » A wacce fuska ce Imam (as) yayi kamanceceniya da Annabi Musa (as) kamar riwaya ta ambata
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Salamu Alaikum- zuwa ga ofishin Samahatus Sayyid Adil-Alawi Allah ya tsawaita mana rayuwarsa mai albarka, muna da tambaya kan yaya zamu tserata daga tsorace-tsoracen cikin rauwar barzahu cikin kabari, babu da wata dabara kan wancan duniya mai ban tsoro ta kwanciyar, Sayyid hakika muna tunani kan abinda zamu tarar wannan ciwo na damun mu matukar gaske, muna fatan samun amsa daga gareku Allah ya saka muku da alheri ya baku lafiya albarkacin Husaini (as).
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Ka sani ya kai dan’uwa kadai ana samun tseratuwa daga azabar kabari ta hanyar tsoran Allah tareda tsantseni da tsarkake niyya da yin ayyuka nagari, da tsayar da salloli a kan lokutansu da yawaita sallar dare da karatun kur’ani mai girma tsakiyar dare kana mai kuka tareda yin istigfari da neman gafara, da yin salati, sannan ka sani damuwa da tsorata kan lahira da barzahu baya daga ciwo bari dia yana daga magani mai amfanarwa kan ciwon son duniya da ruduwa da ita da aikata zunubi da sabo da munanan dabi’u da halaye, da munanan akidu.
Allah ne mai taimako.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hanyar tsarkake zuciya)
- Ta wacce hanya zan iya mu’amala da miyagun mutane
- Harkokin samun abinci na da arziki na sun tsaya cak sun tabarbare me ya kamata in yi?
- Ina jin rauni lokutan sallah da addu’a kai kace akwai wani hijabi da shinge da suka katange zuciyata daga riskar debe haso da jin dadi daga garesu
- Barin karatun Hauza
- Shin akwai wasu wuridai ayyanannu domin aurar da budurwa wacce ta samu jinkirin aure?
- SAKACI CIKIN SAUKE WAJIBIN SALLAR ASUBAHI
- HANYOYI NA TARBIYYAN YARA
- ya inganta in dangata bala’in da ya same ni da cewa sakamakon sa idon mutane ne
- TA KAKA MUTUM ZAI SAMU TSARKAKAR BADINI
- Ina fama da matsalar zamewar zuciya daga hanyar gaskiya