Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce » wata hanya akebi domin magance waswasi na SHedan?
- Aqa'id » DAME ZAMU KAFA DALILI KAN WANDA YAKE FADIN CEWA DALILAN DA MUKE KAWO WA KAN MAFI CANCANTUWAR AHLIL-BAITI A.S DALILI NE MARA KARFI
- Hanyar tsarkake zuciya » Me ake nufi da iman Al- mustaqir
- Tarihi » Menene fata da sa rai ta yaya zamu alakanta shi da maudu’in imam Mahdi (as) da daularsa?
- Hanyar tsarkake zuciya » SHIN YA HALASTA A KARANTA ADDU’O’IN DA BANA LARABCI BA
- Hukunce-hukunce » Amfani da filin gwamnati batare da izini ba
- Hukunce-hukunce » Yaya ake rama salloli mahaifa daga uwa da una bayan mutuwarsu .
- Hanyar tsarkake zuciya » Wanda suka gama makaranta amma basu samu aiki ba da kuma abin da yafi dacewa suyi
- Hukunce-hukunce » menene hukuncin matar datayi auren mut'a kuma tana da miji ?
- Hukunce-hukunce » Sallar Raga'ib da ta zo daga Ahlul-baiti (a. S) ta fuskanin isnadim riwayar
- Hanyar tsarkake zuciya » SHIN ZAMU SAMU WANI WURIDI DAGA GAREKU DOMIN BUDE KOFOFIN DUNIYA DA LAHIRA
- Aqa'id » SHIN AKWAI WATA KAIFIYA TAKAITACCIYA LA’ANA DA SALLAMA DA SUKE ZIYARAR ASHURA
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mutum ya Auri matar da ya taba zina da ita lokacin tana da aure
- Hadisi da Qur'an » menene ya sanya kowanne lokaci a cikin kur’ani Kalmar ( السماوات) sammai take zuwa a sigar j am’I gabanin Kalmar ( الارض ) wacce ita kuma take zuwa da sigar mufrad daya tal?
- Hadisi da Qur'an » MUNA BUKATAR KARIN BAYANI KAN WANNAN RIWAYAR
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Ladubban karatun kur'ani
رسول الله (ص):
«نَوِّرُوا بُيُوْتَكُمْ بِتَلاوَةِ الْقُرْآنِ وَلا تَتَّخِذُوها قُبُوْراً كَما فَعَلَتِ اليَهُوْدُ والنَّصارى، صَلّوا في الكَنائِس وَالْبِيَع وَعَطَّلُوا بُيُوْتَهُم، فَإِنَّ الْبَيْتَ إِذا كَثُر فيهِ تِلاوَةُ الْقُرآنِ كَثُرَ خَيْرُهُ واتَّسَعَ أَهْلُه وَأَضاءَ لأَهْلِ السَّماءِ كَما تُضِيْءُ نُجُوْمُ السَّماءِ لأَهْلِ الدُّنْيا.
(أصول الكافي ج 4 ص 413)
Ladubban karatun kur'ani
رسول الله (ص):
«نَوِّرُوا بُيُوْتَكُمْ بِتَلاوَةِ الْقُرْآنِ وَلا تَتَّخِذُوها قُبُوْراً كَما فَعَلَتِ اليَهُوْدُ والنَّصارى، صَلّوا في الكَنائِس وَالْبِيَع وَعَطَّلُوا بُيُوْتَهُم، فَإِنَّ الْبَيْتَ إِذا كَثُر فيهِ تِلاوَةُ الْقُرآنِ كَثُرَ خَيْرُهُ واتَّسَعَ أَهْلُه وَأَضاءَ لأَهْلِ السَّماءِ كَما تُضِيْءُ نُجُوْمُ السَّماءِ لأَهْلِ الدُّنْيا.
(أصول الكافي ج 4 ص 413)
Manzon Allah (s.a.w) yace: ku haskaka gidajenku da tilawar kur'ani ka da ku maida gidajenku kaburbura kamar yanda Yahudawa da Nasara suka aikata, suna ibadunsu cikin majami'u da coci-coci suka wofintar da gidajensu daga ibada, lallai shi gida idan aka yawaita tilawar kur'ani cikinsa sai alherinsa ya yawaita ahalin gidan su samu yalwa ya haskaka halittun sama kamar yanda taurari suke haskaka halittun kasa.
الرسول الأكرم (ص):
«عن النبي (ص) أنَّهُ سُئِلَ أَيُّ النَّاسِ أَحْسَنُ صوتاً بِالقُرآنِ؟ قالَ مَنْ إذا سَمِعْتَ قِراءَتَهُ رَأَيْتَ أَنَّهُ يَخْشَى الله».
(البحار ج 89 ص 195)
Manzo mafi karamci (s.a.w): wata rana an tambaye shi wanne mutum yafi kowa kyawun sauti? Sai yace: shine wanda idan kaji karatunsa sai ka gan shi yana tsoran Allah.
الإمام الصادق (عليه السلام):
«مَنْ اسْتَمَعَ حَرْفاً مِنْ كِتابِ اللهِ مِنْ غَيْر قراءَة كُتِبَ لَهُ حَسَنَةٌ وَمُحِيَ عَنْهُ سَيِّئَةٌ وَرُفِعَ لَهُ دَرَجَةٌ».
(عدة الداعي ص 211)
Imam Sadik (as) duk wanda ya ji harafi daya daga littafin Allah ba tareda karatu ba za a rubuta masa kyakkyawan aiki guda a shafe masa zunubi guda sannan a daukaka darajarsa.
رسول الله (ص):
«اقرأوا القُرآنَ بِألْحانِ العَرَبِ وأصْواتِها».
(الكافي ج 4 ص 419)
Manzon Allah (s.a.w): ku karanta kur'ani da Karin muryar larabawa da sautinsu.
الإمام الصادق (عليه السلام):
«... كانَ أصْحابُ مُحَمَّد (ص) يَقْرأ أَحَدُهُمْ الْقُرآنِ في شَهر أَوْ أقَلَّ إنَّ الْقُرآن لا يُقْرأُ هَذْرَمَةً وَلكنْ يُرَتَّلُ تَرْتِيلًا فَإِذا مَرَرْتَ بِآيَةٍ فِيها ذِكْرُ الْجَنَّة فَقِفْ عِنْدَها وَسَل الله عزَّ وَجَلَّ الْجَنَّةَ وإِذا مَرَرْت بِآيةٍ فيها ذِكْرُ النَّار فَقِفْ عِنْدَها وَتَعَوَّذْ بِاللهِ مِنَ النَّارِ».
(أصول الكافي ج 4 ص 422)
Imam Sadik (as): sahabban manzon Allah (s.a.w) sun kasance dayansu yana karance kur'ani cikin watan Ramadan ko kasa da wata, lallai shi kur'ani….. sai dai cewa ana jeranta shi jerantawa, idan ka gifta da wata aya wacce cikin aka ambaci aljanna to ka tsaya wurinta ka roki Allah aljanna, idan ka gifta da wata aya da aka ambaci wuta cikinta ka tsaya ka nemi tsarin Allah daga wuta.
الإمام الصادق (عليه السلام):
«ما يَمْنَعُ التَّاجِرُ مِنْكُم، المَشْغُولُ في سُوقِهِ إذا رَجَعَ إلى مَنْزِلِهِ أَنْ لا يَنَامَ حَتَّى يَقْرأ سُوْرَةً مِنَ الْقُرآنِ فَتُكْتَبُ لَهُ مَكانَ كلِّ آيةٍ يقْرؤُها عَشرُ حَسَناتٍ ويُمْحى عَنْهُ عَشْرُ سَيِّئاتٍ».
(أصول الكافي ج 4 ص 414)
Imam Sadik (as): mene ne ya hana attajirin cikinku wanda ya shagaltu da kasuwarsa idan ya dawo gida daga kasuwa kafin ya kwanta barci ya karanta wata sura daya daga kur'ani sai a rubuta masa ladan aiki goma kan kowacce a kuma kankare masa zunubi goma.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hadisi da Qur'an)
- RIWAYAR DA TAKE BAYANIN GIRMAMAR DUK YARINYAR DA TAKE DA SUNA FATIMA DA HANA DUKANTA DA YI MATA FADA SHIN TA HADO SAURAN SUNANNAKIN FATIMA
- MANENE RA’AYINSU AKARAMAKALLAHU KAN WANNAN RIWAYA
- Ya zo a hadisi cewa mafi nauyayar abinda za a dora kan mizani shine salati
- Menene ma’anar (wa sallam) da take zuwa karshen salatin annabi (s.a.w)
- fahimtar addini 2
- ME AKE NUFI DAGA DARAJA TA GOMA
- Menene ma’anar me furuci wanda da shi yake bada amsa
- MENENE RA’AYINKU DANGANE DA MAUDU’IN ZIYARAR ASHURA DA DU’A’U TAWASSUL
- MENE NE INGANCIN WANNAN RIWAYA
- Menene tabbacin isnadin matanin hadisin kisa?