b Nayi auren mutu’a kume ni baliga ce rashida
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Nayi auren mutu’a kume ni baliga ce rashida

Salam Alaikum Sayyid nayi auren mutu’a na tsawon shekara sai da ina fuskantar matsaloli saboda shi mijin nawa ya kaurace mini ya tafi ya kyaleni tsahon watanni hudu babu labarinsa, shi bai warware auren ba bai kuma neme ni ba, yanzu ni ban san me zanyi ba

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Matukar dai ke budurwa ce to dole ne ki nemi izinin iyayenki kan auren, idan kuma bazawara ce to me ya sanya kika tunkari wannan lamari ba tareda dogon yin nazari kansa ba, yanzu dole kiyi hakuri har zuwa lokacin da lokacin da kuka ayyana ya zo karshe, ko kuma kiyi kokari ki dawo dashi wurinki ko da ta hanyar tausasa kalmomi ne domin ya kammala muddar da kuka yi itttifaki kanta.

Allah ne abin neman taimako.

Tarihi: [2019/3/26]     Ziyara: [606]

Tura tambaya