mauro,i daban-daban
Taambayoyin karshe
Wasu daga cikin tambayoyi
Tambayoyin da akafi karantawa
Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin wanda ya aikata zunubi sannan ya tuba zai iya wusuli zuwa ga mukaman irfani
- Aqa'id » Aikata zunubi bai fitar da mumini daga imanin sa shin wannan riwaya ta inganta
- Hanyar tsarkake zuciya » Kuka don tsoron Allah
- Hanyar tsarkake zuciya » INA SON KAYI MINI NASIHA DA BA’ARIN WASU AYYUKA DA SUKE HASKAKA ZUCIYA
- Hukunce-hukunce daban-daban » wanne ayyanannun ka’idoji da zamu lazimce yayin da muke mudala’ar riwayoyi
- Hukunce-hukunce » Ta yaya zamu magance cutar mantuwa sakamakon aikata istimna’i
- Hanyar tsarkake zuciya » Matsalar Rashin ci gaba da karatu
- Hanyar tsarkake zuciya » Wanne zikiri ne yake karfafa ruhi
- Hanyar tsarkake zuciya » SHIN YA HALASTA A KARANTA ADDU’O’IN DA BANA LARABCI BA
- Aqa'id » Ginshikan aqida agun 'yan Shi'a
- Hadisi da Qur'an » Menene ma’anar (wa sallam) da take zuwa karshen salatin annabi (s.a.w)
- Aqa'id » MENENE MA’ANAR DUK WANDA YA FAHIMCI BARCINSA YA FAHIMCI LAHIRARSA
- Hanyar tsarkake zuciya » Sayyid ka taimaka mini ka yarda in zama daya daga dalibanka cikin hanyar irfani?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin yaron da ake Haifa da nakasa kaffarar zunuban da iyayensa suka aikata ne?
- Hukunce-hukunce » Basukan shari’a
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Salam Alaikum Sayyid ina da wata tambaya ni dai shekaruna 17 sai dai cewa ina fama da matsalar wasi-wasi da jin sha’awa, shin zaka taimaka mini da wata nasiha da zata amfane ni
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Da yardar ubangiji zaka dace da yin aure cikin nasara ka samu kubuta daga kuncin zuciya da wasi-wasi da sh’awe-sha’awe na haramun, lallai yand aal’amarin yake shine duk wanda yayi aure tabbas ya tseratar da rabin addininsa, kada ka debe tsammani , ka tuba ka dinga yawan yin istigfari ko da kuwa kana maimaita wannan zunubi lallai Allah ya na yafe baki dayan zunubai in banda shirka, Alhamdulillahi kai kana daga masoya Ahlil-baiti amincin Allah ya kara tabbata a gare su.
Wurin Allah muke neman taimako.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hanyar tsarkake zuciya)
- Ta kaka zan dace da yin sallar Asubahi
- Fasalina bai da kyawu saboda haka ne ma babu wanda ke zuwa neman aure na wannan tunani ya na sanya ni tsanar kaina lokuta da daman gaske, saboda haka ina neman nasiha daga gareka don daina wannan tunani.
- Sayyid ku taimaka mana da wani wuridi ko zikiri da zai tunkude mini ni da iyalina hassadar mahassada.
- Shin akwai wani aiki da zai sa na manta da zunubin da na aikata ?
- Menene ra’ayinku kan samuwar sihiri?
- TSAHON SHEKARU MUNA FAMA DA SIHIRI
- Shin tsarkake niyya tana da wahala ga gamagarin mutane
- Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- INA SON ALLAH INA NEMAN YARDARSA DA YARDAR MUHAMMAD DA IYALANSA A.S
- Idan na nufi tafiya aiki Hajji shin wajibi ne kaina in ziyarci makusantana