mauro,i daban-daban
Taambayoyin karshe
Wasu daga cikin tambayoyi
Tambayoyin da akafi karantawa
Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce » ;shin ya halasta ga wani mutum a farkon balagar sa da yayi takalidi {aiki da fatawar wani malami} da yamutu
- Aqa'id » Shin rashin Imani na da Wilaya Takwiniyya yana iya fitar da ni daga Mazhaba?
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mutum ya dauki hukunce-hukuncen shari’a daga littafin fikihun imam Rida (as)
- Hadisi da Qur'an » Menene tabbacin isnadin matanin hadisin kisa?
- Hanyar tsarkake zuciya » ME AKE NUFI DA ARWAHUL SAZIJA
- Hadisi da Qur'an » Shin kur’ani a jirkice yake
- Hukunce-hukunce daban-daban » Mai nene maganin mafarke-mafarke na ban tsoro da mutum yake gani bayan ya kwanta bacci?
- Hanyar tsarkake zuciya » Matsalar Rashin ci gaba da karatu
- Aqa'id » SHIN MANZON ALLAH IYA WANDA YAKE DA DANGANTAKA DA SU KADAI ZAI CETA
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin zan samu wani wuridi ko addu’a da zai taimaka nayi aure da wuri
- Hukunce-hukunce » Yana halasta mutum ya tafi jihadi ba tare da izinin Mahaifansa ba
- Hanyar tsarkake zuciya » Menene ra’ayinku kan batun ziyarar Ashura da addua’r tawassul
- Hadisi da Qur'an » Mene ne ra’ayin ku kan littafin (Mashra’atu Biharul Anwar wallafar Shaik Asif
- Aqa'id » Ina cikin wahalar rayuwa da na Addini
- Hukunce-hukunce » Menene Hukuncin Wanda Yashiga Da Waya Bayi Yanajin Wa'azi
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
shin ya halasta ga namiji ya canja jinsina zuwa mace ko ita macenta ta sauya zuwa namiji bisa dalilin sha’awa kan yin haka, ba bisa wata larura da ta tilasta yin hakan ba?
Tambaya daga Shaik Jawid daga Kasar Azarbajan babban birnin Bako
Tambaya daga Shaik Jawid daga Kasar Azarbajan babban birnin Bako
Shin ya halasta ga namiji ya canja jinsinsa zuwa mace ko ita macenta ta sauya zuwa namiji bisa dalilin sha’awa kan yin haka, ba bisa wata larura da ta tilasta yin hakan ba?
Tambaya daga Shaik Jawid daga Kasar Azarbajan babban birnin Bako
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Yin hakan akwai matsala sakamakon kasantuwar hakan daga abubuwan da suke gasgata canja halittar Allah matsarkakiDaga cikin tambayoyin wanna sashin (Hukunce-hukunce)
- Salar qasaru
- Sallar kasaru a cikin jirge
- Ina da matsalar raunin motsawar sha’awa shin ya halasta gareni in karanta litattafan batsa
- Shin yin wasan lido yana halasta a watan Ramadan
- Mene ne matsayarku dangane da batun sabuwar nazariyar marja'iyya shumuliyya (wacce ta game komai da komai
- Malam mutum ne tinda aka haife shi baya salla da azumi harsaida yakai shekara hamsin ?
- Ta yaya zan iya gane wane ne A’alam cikin mujtahidai
- Mene ne hukuncin yin sallar sabuwar shekara ta Nuruz
- shin akwai banbanci cikin wuri da yake da gine da inda babu gine gine kan juyawa alkibla baya ko gaba?
- dama ma’anar fadin imam A.s (lallai zan yi kuka kanka kukan jini maimakon hawaye) hakan na nufin buga karafuna a kai