Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hanyar tsarkake zuciya » Mai nene hukuncin mutuman da yake sauraran yi da mutane ?
- Hadisi da Qur'an » MENENE RA’AYINKU DANGANE DA MAUDU’IN ZIYARAR ASHURA DA DU’A’U TAWASSUL
- Hukunce-hukunce » Nasiha don samun galaba akan sha’awa
- Hanyar tsarkake zuciya » Mene ne sabubban rashin amsa addu’a?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin tsarkake niyya tana da wahala ga gamagarin mutane
- Hukunce-hukunce daban-daban » yiwa dan sunna addu'i
- Aqa'id » Menene ceto? Menene iya haddinsa? Wanene ya cancanci ceto?
- Hadisi da Qur'an » Mene ne ra’ayin ku kan littafin (Mashra’atu Biharul Anwar wallafar Shaik Asif
- Tarihi » Muna bukatar Karin bayani kan karya kashin awagar Zahara
- Hadisi da Qur'an » BABU WANI ZUNUBI DA YAKE RABA MUMINI DA IMANINSA
- Hukunce-hukunce » Da sunan Allah mai rahama mai jin kai Wajibi ya rama sallolin da bai yi ba a baya sannan dangane da azumin ramadan dole ya rama tare da bada kaffara musammam idan da gangan ne bai yi azumin ba bisa wani uzuri ba. Allah ne abin neman taimako.
- Aqa'id » Bayanin ma’anar maganar Sahibul Asri (Af)
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
- Hukunce-hukunce » Ta yaya zan zabi malamin da zan yi bahasul karij a hannunsa
- Hukunce-hukunce » Ta kaka zan furta harafin ض a cikin sallah?
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Zantukanku haske
«عن عبد الله بن الفضيل الهاشمي قال: قلت لأبي عبد الله (عليه السلام): يا ابن رسول الله كيف صار يوم عاشوراء يوم مصيبة وغمّ وحزن وبكاء، دون اليوم الذي قبض فيه رسول الله صلى الله عليه وآله، واليوم الذي ماتت فيه فاطمة، واليوم الذي قتل فيه أمير المؤمنين، واليوم الذي قتل فيه الحسن بالسّمّ؟ ...
فقال: إن يوم الحسين أعظم مصيبة من جميع سائر الأيام، وذلك أن أصحاب الكساء الذي كانوا أكرم الخلق على الله عز وجل كانوا خمسة ... فلمَّا قتل الحسين لم يكن بقي من أصحاب الكساء أحد للناس فيه بعده عزاً وسلوة، فكان ذهابه كذهاب جميعهم ...».
Zantukanku haske
«عن عبد الله بن الفضيل الهاشمي قال: قلت لأبي عبد الله (عليه السلام): يا ابن رسول الله كيف صار يوم عاشوراء يوم مصيبة وغمّ وحزن وبكاء، دون اليوم الذي قبض فيه رسول الله صلى الله عليه وآله، واليوم الذي ماتت فيه فاطمة، واليوم الذي قتل فيه أمير المؤمنين، واليوم الذي قتل فيه الحسن بالسّمّ؟ ...
فقال: إن يوم الحسين أعظم مصيبة من جميع سائر الأيام، وذلك أن أصحاب الكساء الذي كانوا أكرم الخلق على الله عز وجل كانوا خمسة ... فلمَّا قتل الحسين لم يكن بقي من أصحاب الكساء أحد للناس فيه بعده عزاً وسلوة، فكان ذهابه كذهاب جميعهم ...».
An karbo daga Abdullahi Ibn Fudailu Alhashimi yace: na cewa Abu Abdullah (a.s) ta yaya Ranar Ashura ta zamanto ranar musiba da bakinciki da kuka koma bayan ranar da wafatin manzon Allah (s.a.w) da ranar da Fatima ta mutu da ranar da aka kashe sarkin muminai da ranar da aka kashe Hassan da guba?
Sai yace:: ita ranar Husaini tafi girmamar musiba daga sauran dukkanin ranaku, hakan ya kasance saboda su mutanen cikin bargo wanda suka kasance mafi karamcin halittu wurin Allah Azza wa Jalla sun kasance mutane guda biyar… yayinda aka kashe Husaini sai ya zamanto babu wani da ya rage cikinsu bayansa girma da yaye bakn ciki, tafiyarsa ta kasance daidai da tafiyar dukkaninsu…
1- Ranar Husaini rana ce ta bakinciki mafi girma:
«من كان يوم عاشوراء يوم مصيبته وحزنه وبكائه، يجعل الله عز وجل يوم القيامة يوم فرحه وسروره».
الإمام الرضا (عليه السلام)
Duk wanda ranar Ashura ta kasance ranar musibarsa da bakincikinsa da kukansa, Allah zai sanya masa ranar kiyama ranar murna da farinciki.
عن الإمام الرضا (عليه السلام) قال: كان أبي (عليه السلام) إذا دخل شهر المحرَّم لا يرى ضاحكاً، وكانت الكآبة تغلب عليه حتى تمضي عشرة أيام، فإذا كان يوم العاشر كان ذلك اليوم، يوم مصيبته وحزنه وبكائه ويقول: هو اليوم الذي قتل فيه الحسين (عليه السلام).
An karbo daga Imam Rida (a.s) yace: babana (a.s) ya kasance idan wata Muharram ya shigo ba a ganinsa yana dariya, bakinciki na galaba kansa har zuwa ranar goma ga wata, idan ranar goma ta shiga wannan rana ta kasance ran ace ta musibarsa da bakincikinsa da kukansa yana cewa: wannan itace ranar da aka kashe Husaini (a.s)
2- falalar yin kuka kan Husaini (a.s).
«فعلى قتل الحسين (عليه السلام) فليبكِ الباكون، فإن البكاء عليه يحطّ الذنوب العظام».
الإمام الرضا (عليه السلام)
kan kisan Husaini (a.s) masu kuka su yi kuka, hakika kuka kansa yana ruguje manyan zunubai.
«يا ابن شبيب! إن كنت باكياً لشيء فابكِ للحسين بن علي (عليهما السلام) فإنه ذبح كما يذبح الكبش وقتل معه من أهل بيته ثمانية عشر رجلًا ما لهم في الأرض شبيهون».
الإمام الرضا (عليه السلام)
Ya Ibn Shabibu idan ka kasance mai kuka kan wani abu to kayi kuka kan Husaini Ibn Ali (a.s) hakika an yanka shi kamar yanda ake yanka rago, na kashe mutane tamanin daga danginsa tare da shi wadanda babu misalinsu a doran kasa.
«كل عين يوم القيامة باكية، وكل عين يوم القيامة ساهرة إلَّا عين من اختّصه الله بكرامته، وبكى على ما يُنتهك من الحسين وآل محمّد (عليهم السلام)».
الإمام علي (عليه السلام)
Kowanne ido ranar kiyama yana kuka, kowanne ido ranar kiyama bashi babu bacci face idaniyar da Allah ya kebanceta da karamarsa, tayi kuka kan keta alfarmar da akayiwa Husaini da iyalan Muhammad (a.s)
«كان علي بن الحسين (عليهما السلام) يقول: أيّما مؤمن دمعت عيناه لقتل الحسين (عليه السلام) حتى تسيل على خدَّيه بوَّأه الله بها غرفاً يسكنها أحقاباً ...».
Aliyu Ibn Husaini (as) ya kasance yana cewa: duk wani mumini da idaniyarsa ta zubar da hawaye sabida kisan da aka yi wa Husaini (a.s) har ta kai ga hawayen ya zuba kan kuncinsa Allah zai bashi masaukan falo-falo da ita da zai zauna tsahon lokaci…
3- addu'ar Imam Sadik (a.s) ga maziyarta Husaini da masu kuka kan musibarsa.
«اللهم يا من خصّنا بالكرامة ووعدنا بالشفاعة .. اغفر لي ولإخواني وزوَّار قبر أبي الحسين بن علي صلوات الله عليهما
Ya Allah ya wanda ya kebance mu da karama yayi mana alkawarin ceto.. ka yi gafara gareni da `yan'uwana maziyarta Husaini Ibn Ali amincin Allah ya kara tabbata a garesu.
اللهم ... فارحم تلك الوجوه التي غيَّرتها الشمس، وارحم تلك الخدود التي جرت دموعها رحمة لنا، وارحم تلك القلوب التي جزعت واحترقت لنا، وارحم الصرخة التي كانت لنا، اللهم إني استودعك تلك الأنفس والأبدان حتى ترويهم من الحوض يوم العطش».
Ya Allah ka yi rahama kan wadancan fuskoki da rana ta sauya su, ka jikan wadancan kuncaye wadanda da hawayensu ya kwarara saboda tausayinmu , ka jikan wadancan zukata da suka gigita suka konana saboda mu, ka jikan ihun da akai saboda mu, ya Allah ni ina baka ajiyar wadancan rayuka da jikkuna hark a kosar da su daga tafki ranar kishirwa.
4- rera waka kan Husaini (as):
«من أنشد في الحسين بيتاً من الشعر فبكى وأبكى عشرة فله ولهم الجنة ..».
الإمام الصادق (عليه السلام)
Duk wanda ya rera waka baiti guda daya yayi kuka ya sanya mutane goma kuka to lallai yana da aljanna suma suna da aljanna.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hadisi da Qur'an)
- ME AKE NUFI DA MAKIYIN MAKIYINA ABOKINA NE ABOKIN MAKIYINA MAKIYINA NE….
- Shin aika hadisan Ahlil-baiti zuwa ga muminai ta hanyar wayar salula akwai lada kan yin hakan?
- SHIN ISNADIN WANNAN RIWAYA YA INGANTA
- Menene tabbacin isnadin matanin hadisin kisa?
- Mene ne ma’anar wannan hadisi mai daraja
- RIWAYAR DA TAKE BAYANIN GIRMAMAR DUK YARINYAR DA TAKE DA SUNA FATIMA DA HANA DUKANTA DA YI MATA FADA SHIN TA HADO SAURAN SUNANNAKIN FATIMA
- Menene dalili kan rashin shardantuwar ingancin isnadi cikin riwayoyin da suke kunshe da bayanin mu’ujizozi da karamomi
- shin dawwama kan karatun wasu ayyanannun surorin kur’ani na iya cutarwa
- WACCE ALAKA CE TSAKANIN ZIYARAR IMAM ALIYU ARRIDA DA WATAN RAJAB
- fahimtar addini