b fahimtar addini
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

fahimtar addini

an karbo hadisi daga maulana imam Sadik (as) cewa shi ya ce

an karbo hadisi daga maulana imam Sadik (as) cewa shi ya ce:

«تفقّهوا في الدين ، فإنّه مَن لم يتفقّه في الدين فهو أعرابي ، إنّ الله يقول  : (لِيَـتَفَقَّهُوا فِي الدِّينِ وَلِيُـنذِرُوا قَوْمَهُمْ إذَا رَجَعُوا إلَيْهِمْ لَعَلَّهُمْ يَحْذَرُونَ ) ».

ku nemi fahimta cikin addinin Allah duk wanda bai neman fahimta cikin addinin Allah lallai shi balaraben kauye ne.[1]lallai Allah yana cewa: (domin su nemi fahimta cikin addininin Allah su kuma gargadi mutanensu idan sun dawo zuwa gare su tsammanin su sa gargadu).[2]


[1] Ma'alimud dini:18

[2] Tauba:12

Tarihi: [2019/4/14]     Ziyara: [562]

Tura tambaya