b ya inganta in dangata bala’in da ya same ni da cewa sakamakon sa idon mutane ne
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

ya inganta in dangata bala’in da ya same ni da cewa sakamakon sa idon mutane ne


da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Sayyid shin yana inganta idan wani bala’I ya same ni in ce hakan ya faru ne sakamakon idon mutane ko kuma dalili zunubi kaza da kaza? Ashe mutum bai jahilci hikimar Allah ba cikin al’amuran ibtila’i? yaya zan iya fahimtar wannan al’amari ne?

 

da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Sayyid shin yana inganta idan wani bala’I ya same ni in ce hakan ya faru ne sakamakon idon mutane ko kuma dalili zunubi kaza da kaza? Ashe mutum bai jahilci hikimar Allah ba cikin al’amuran ibtila’i? yaya zan iya fahimtar wannan al’amari ne?

Da sunan Allah mai rahama mai jin ka

Su ibtila’o’I da sabubbansu suna da matukar yawa, sannan kuma suna da mabanbanci sai dai cewa tare da banbanci asalin su guda daya ne shine cewa abin da ya sameku mai kyawu to daga wurin Allah yake sannan abin da yake samun mu mara kyawu to daga kawukan mu ne, mafi yawan ibtila’o’i sun kasance ne sakamakon ayyukan mu, ka karanta wannan yanki daga du’a’u Abu Hamza Simali daga farkon sa zuwa karshen fadinsa : (me ya same ni ne duk sa’ailin da badini nay a gyaru…) zaka samu Imam Sajjad (as) yana kawo sababi goma sha hudu da suke saukar bala’i sai dai cewa Allah ya bashi labari da jumla daga hikimar sa cikin saukar bala’i da cewa yana kasancewa yana kasancewa sakamakon aikata zunubi kuma ta iya yiwuwa sanya idon masu sa ido daga mayu

 

Tarihi: [2019/4/30]     Ziyara: [711]

Tura tambaya