b Wanne littafi mafi inganci daga cikin litattafan addu’a
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wanne littafi mafi inganci daga cikin litattafan addu’a

Wanne littafi ne mafi inganci daga litattafan addu’a da ayyukan ibada a makarantar Ahlil-baiti da zamu iya dogaro da shi, shin littafin Almisbahul Mujtahid na Shaik Dusi ko kum Ikbalul A’amal na Assayid bn Dawus ko kuma wasu ne daban?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Dukkanin litattafan addu’an manyan malaman mu magabata karbabbu ne ana kuma iya aiki da su musammam ma tare da riko da ka’idar sassauci cikin dalilan sunnoni (ka’idatul tasamuhu) kamar yanda wannan shine ra’ayin mu.

Tarihi: [2019/5/8]     Ziyara: [592]

Tura tambaya