b Idan ya zamanto mutum baya yin sallah da azumi
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Idan ya zamanto mutum baya yin sallah da azumi

Idan ya zamanto mutum baya yin sallah da azumi sai bayan shekaru 52 ya fara mene ne hukuncin sallolin da bai yi ba a baya?

Shin zai rama su ko kuma dai zamu yi riko da ka’idar nan da take cewa muslunci ya shafe abinda ya gabace shi, muna godiya da girmamawa.


Shin zai rama su ko kuma dai zamu yi riko da ka’idar nan da take cewa muslunci ya shafe abinda ya gabace shi, muna godiya da girmamawa.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Wajibi ya rama sallolin da bai yi ba, sannan dangane da azumin watan Ramadan bayan ya rama dole ya bada kaffara musammam ma idan ya kasance yaki yin azumin ne da gangan bawai tareda wani uzuri ba.

Allah ne abin neman taimako.

Tarihi: [2019/5/28]     Ziyara: [612]

Tura tambaya