Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce » Ina da tsoro mai tsananin gaske da cewa kada ya kai ga mata ta ta haramtu daga gare ni har abada saboda yawan furta Kalmar na sake ki kan harshe na da nake ko da yaushe.
- Hukunce-hukunce » Ta yaya zan zabi malamin da zan yi bahasul karij a hannunsa
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta a baiwa bahashime kaffara
- Aqa'id » Ta yaya zan mayar da imanina na cikin hankali ya koma imanin cikin zuciya
- Hanyar tsarkake zuciya » Hakika gabanin nunar hankalina na aikata wani babban laifi sai dai cewa daga bayan na tuba amma tare da haka mutane suna kallona a wulakance, ka nusantar dani mafita
- Hukunce-hukunce » na kasance mai aikata istibira'i har azumi ma ina aikatawa bayan ansha ruwa
- Aqa'id » Ya Ali babu wanda yan san Allah sai ni da kuma kai
- Hanyar tsarkake zuciya » Ina da `da mai tsananin fusata
- Hadisi da Qur'an » Kalamanku haske ne
- Hanyar tsarkake zuciya » Wacce nasiha za ku yi ga dalibin addini da yake yin kasala a wani lokacin yana aikata haramun
- Hukunce-hukunce daban-daban » Matashi ne ya kasance yana kaunar shiga Hauza sai dai kuma cewa mahaifinsa ya fi son yayi karatun zamani, shin wanne zabi zai gabatar cikin biyun
- Hadisi da Qur'an » Me ake nufi da wanda ya tsarkake sirrin Allah wanda ya zo cikin zancen Ali a.s
- Hanyar tsarkake zuciya » Lallai na kasance mai sabawa iyayena
- Hanyar tsarkake zuciya » Malam inaso ka yimini nasiha dangane da abubuwan da zasu taimakeni Akan tsarkake zuciya
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Salam Alaikum
riwayar nan da ta kawo batun cewa Imam Mahadi (as) yana dora hannun sa kan mutane shin tana nufin hankulan mutane zasu samu kammaluwa da kuma barin aikata sabo, ko kuma dai babu tilashi cikin Daular Imam Mahadi (as) ba a tilasa mutane saboda wasu suna cewa shaidan da biyewa son yana wanze har a lokacin daular, shin yana nufin Kenan sabo zai kauce daga samuwa ba tareda tilasawa ba daga bangaren Imam kan sai sun bar aikata sabo?
Salam Alaikum
riwayar nan da ta kawo batun cewa Imam Mahadi (as) yana dora hannun sa kan mutane shin tana nufin hankulan mutane zasu samu kammaluwa da kuma barin aikata sabo, ko kuma dai babu tilashi cikin Daular Imam Mahadi (as) ba a tilasa mutane saboda wasu suna cewa shaidan da biyewa son zuciya yana nan wanze har a lokacin daular, shin yana nufin Kenan sabo zai kauce daga samuwa ba tareda tilasawa ba daga bangaren Imam kan sai sun bar aikata sabo?
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Ana sanin abu ta hanyar kufaifayu kamalar hankula a zamanin mu ya sha banban da kamalar su a shekaru dubu da suka wuce a masalce, muna iya gane haka ta hanyar cigaban da ilimin kimiyya da fasaha ya samar to haka al’amarin zai kasance lokacin bayyanar Imamul Hujja (as) hankula zasu samu kammaluwa su bayyanar da kufaifayun kammaluwar su kari kan kari fiye da ninki arba’in, duk wanda hankalin sa ya samu kammaluwa maganar sa za ta karanta haka ma aikata sabo zai tawaya da’ar sa zata karu, kamar yanda al’amarin yake a wannan zamanin, lallai duk mai hankali baya sabawa ubangiji sakamakon da hankalin sa ba zai zakkewa ramin da yake cike da wuta ba ya jefa kansa ciki, lallai zai katange kansa daga hak, lallai duk wanda ya gne cewa junubi kazanta ne da bayi da turoso da wuta da guba mai kisa ta kaka zai zakkewa aikata shi, lallai shi mai cika alkawari ne a wurin Allah kamar yanda ya cikin kur’ani mai girma duka wanda ya aikata haka zai kasance mai tabin hankali mahaukaci,ranar kiyama za a tashe shi mai tabin hankali , abinda ya zo cikin suratul Kalam yana nuni kan hakan cikin fadinsa ta’ala:
(ما أنت بنعمة ربك بمجنون.. وإنك لعلى خلق عظيم)
Lallai kai bamai tabin hankali daga ni’imar ubangijinka٭lallai kai kana kan dabi’ar ma’abociyar girmama.
Daga dabi’a mai girma akwai da’ar ubangiji shi dukkkanin mai `da’a yana kasancewa ma’abocin hankali, shi kuma mai aikata sabo mahaukaci ne ko da kuwa ya kasance cikin sha’anin siyasa da tattalin arziki da sauran ilimummukan duniya mafi cikar sani da ilimi a zamanin sasai dai cewa cikin ilimin Allah da mandikin kur’ani shi mahaukaci ne.
Allah ne abin neman taimako.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Aqa'id)
- Wasu daga cikin malaman shia basu daukan imamanm ali da abbas da kuma sauran yaran sa a matsayin saiyid ,meye nazarin ayatollah adil alawi akan hakan?
- Shin dua faraj (الهی عظم البلاء) yana da isanadi mai inganci?
- Menene ma'anar fikra (tunani) cikin hadisi
- A wacce fuska ce Imam (as) yayi kamanceceniya da Annabi Musa (as) kamar riwaya ta ambata
- Shin an tsarkake Annabawa (as) daga aikata zunubi
- mecece falsafar samuwar imam?
- Ta yaya zan mayar da imanina na cikin hankali ya koma imanin cikin zuciya
- Menene ceto? Menene iya haddinsa? Wanene ya cancanci ceto?
- Mene ne dokoki amfani da ka’idar (Attasamuhu) cikin lamurran Akida
- Shin isma da debe tsammani suna haduwa a wurin Annabawa