b Shin an tsarkake Annabawa (as) daga aikata zunubi
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin an tsarkake Annabawa (as) daga aikata zunubi

Ka kawo mini ingantacciyar riwaya guda daya rak kan cewa Annabawa ma’asumai ne da isma mudlaka! Sannan su ma Annabawa tsarkakakku ne daga zunubi kamar Ahlil-baiti (as)

Ka kawo mini ingantacciyar riwaya guda daya rak kan cewa Annabawa ma’asumai ne da isma mudlaka! Sannan su ma Annabawa tsarkakakku ne daga zunubi kamar Ahlil-baiti (as)

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Baya bukatar riwaya ni bara in tambayak meye ma’anar kawar da datti shin yana nufin cewa suna aikata sabo tareda cewa Allah ya kawar da datti sabo daga garesu, idan ya kasance suna aikatawa to sun karyata fadin Allah, shin kai yanzu hankali zai yarda da cewa Allah ya tafaiyar da datti daga bariun su amma kuma tareda haka suna aikata zunubi da kura-kurai kuma suna biyewa son zuciyar shin kana gamsuwa da haka?

Sannan su Annabawa (as) ismar su ta zati ce karkashin ludufiN Allah don gudun kana su cudanya da mushrikai wadanda aka aiko su don shiryar da su, haka zalika A’imma (as) ba tare da wani banbanci ba cikin asalin ismar su ta zati .

Sannan daga cikin yanci neman uzuri da farko ya kamaceka yakai musulmi ka nemi uzuri kada ka matsawa mutane da kalmomi masu tsauri koda kuwa sun kasance makiyanka, lallai hakan yana daga madaukakan dabi’u, ba komai ne muslunci ba face kyawawan dabi’u da madaukakan ladubba.   

Tarihi: [2019/6/1]     Ziyara: [564]

Tura tambaya