b Mene ne ra’ayin ku kan littafin (Mashra’atu Biharul Anwar wallafar Shaik Asif
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Mene ne ra’ayin ku kan littafin (Mashra’atu Biharul Anwar wallafar Shaik Asif

Mene ne ra’ayin ku kan littafin (Mashra’atu Biharul Anwar wallafar Shaik Asif Muhsini


Mene ne ra’ayin ku kan littafin (Mashra’atu Biharul Anwar wallafar Shaik Asif Muhsini

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Hakika babban malamin Shaik Asif Muhsini yana da hanyar sa kebatantacciya da shi cikin tace riwayoyi kan maginar sa da ra’ayin sa ta yanda shi yake ganin raunanar da yawa-yawan riwayoyin da aka nakalto daga Biharul-Anwar da’iratu ma’ariful shi’a, sai dai cewa kuma akwai manyan malamai da suka saba masa cikin maginar ilimin diraya da riwaya, suna dogaro da abinda ya zo daga Biharul-Anwar daga da yawa-yawan riwayoyin sa kamar yanda wannan shine ra’ayin mu, Allah ne mafi sani.

Hakika na yi bayani hususiyar littafin Biharul-Anwar cikin jaridar Sautul Kazimaini(191/190) zaka sameta a sayit din mu na Alawy.net, sai ka koma can.

Tarihi: [2019/6/15]     Ziyara: [770]

Tura tambaya