b Bayanin ma’anar maganar Sahibul Asri (Af)
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Bayanin ma’anar maganar Sahibul Asri (Af)



Ya Allah ka yi dadin tsira da aminci ga Muhammad da iyalansa ga gaggauta yayewarsu.

Samahatus Assayid Allama Kabir Ayatullahi Adil-Alawi (dz)

Salamu Alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu Allah ya dawwamar daku cikin izza.

Ina kawo tambayar zuwa ga hallararku mai girma kuma muna fatan samun amsa da Karin bayani da fusknatrwa da nusantarwa, tambaya ta kunshi wasikar farko ta Maulana Alhujjatu bn Hassan (Af) zuwa ga Shaik Mufid (rd) na kasa fahimtar wannan wasika bisa abinda Allama Dabarasi ya nakalto cikin littafinsa Al’ihtijaj juz na 2, ya kawo cikin gefan abinda ya fito daga Sahibul Asri (as) daga mas’alolin fikihu da wasunsu cikin sa hannunsa ta hannun jakadun sa gud ahudu da wasun su, fadin nasa shine

Ya Allah ka yi dadin tsira da aminci ga Muhammad da iyalansa ga gaggauta yayewarsu.

Samahatus Assayid Allama Kabir Ayatullahi Adil-Alawi (dz)

Salamu Alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu Allah ya dawwamar daku cikin izza.

Ina kawo tambayar zuwa ga hallararku mai girma kuma muna fatan samun amsa da Karin bayani da fusknatrwa da nusantarwa, tambaya ta kunshi wasikar farko ta Maulana Alhujjatu bn Hassan (Af) zuwa ga Shaik Mufid (rd) na kasa fahimtar wannan wasika bisa abinda Allama Dabarasi ya nakalto cikin littafinsa Al’ihtijaj  juz na 2, ya kawo cikin gefan abinda ya fito daga Sahibul Asri (as) daga mas’alolin fikihu da wasunsu cikin sa hannunsa ta hannun jakadun sa gud ahudu da wasun su, fadin nasa shine:

 (مذ جنح كثير منكم إلى ما كان السلف الصالح عنه شاسعاً ونبذوا العهد المأخوذ وراء ظهورهم كأنهم لا يعلمون ) 

Tun sa’ilin da mafi yawanku suka karkata zuwa ga abin da magaba nagargaru su ka kasance daga gareshi mai nisa su ka yi wurgi da alkawarin da aka rika daga garesu bayansu kai kace basu sani ba.

fadinsa tun lokacin da mafi yawa daga gareku suka karkata, shin yana nufin malamai da maraji’ai da jagorori ko kuma ana nufin gamagarin `yan shi’a masu wilaya?

Fadinsa: suka yi wurgi da alkawarin da aka karba daga garesu bayansu, wanne alkawari Kenan ake nufi?

Amincin Allah ya tabbata gareku.

Kalmar daya daga cikinku ta tattaro gamagarin mutane bata kebantu da malamai ba.

Da farko dai alkawari yana nufin tauhidi (ashe ba ni ne ubangijinku ba suka kai ne mana) sannan annabta sai kuma alkawarin imamanci lallai duk wanda ya mutu bai san imamin zamanin sa ba ya mutu mutuwar jahiliya, shi alkawari yana abubuwan da yake gasgatuwa cikinsu da yawan gaske mafi bayyanarsu shine alkawarin imamanci kamar yanda ya zo cikin fadinsa ta’ala (lallai ni mai sanya ka imami ne ga mutane)

Tarihi: [2019/7/4]     Ziyara: [612]

Tura tambaya