b A wacce fuska ce Imam (as) yayi kamanceceniya da Annabi Musa (as) kamar riwaya ta ambata
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

A wacce fuska ce Imam (as) yayi kamanceceniya da Annabi Musa (as) kamar riwaya ta ambata

Salamu Alaikum
Imam Rida (as) ya cewa sahabbansa an Haifa mini mai kamanceceniya Musa bn Imrana, mai tsaga teku, mai kama da Isa bn Maryam- Allah ya tsarkake wacce ta haife shi hakika na halicceta tsarkakka mai tsarkakewa.
Tambaya anan shine: a ina yayi kamanceceniya da Annabi Musa (as) ta yanda ya zo a riwayar da ta kawo maganar mai tsaga teku a juzu’in farko daga gareta.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ta yiwu da farko ta fuskar mu’ujiza kamar yanda ta kasance ga Annabi domin ta shiryar kan gaskiyar da’awar annabtarsa haka batun yake cikin gasgata imamanci.

Na biyu: shike rufe tekunan ilimi lallai shi a daya daga cikin majalisai ya amsa tambayoyi dubu talati a lokacin da ko shekaru goma bai cika ba.

Tarihi: [2019/7/4]     Ziyara: [514]

Tura tambaya