b Shin dukkanin abinda ya zo a Nahjul-Balaga ya tabbata ya inganta ko za ayi binciken ingancin sa
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin dukkanin abinda ya zo a Nahjul-Balaga ya tabbata ya inganta ko za ayi binciken ingancin sa

Shin littafin Nahjul-Balaga na Shariful Radi (rh) ya inganta kuma ya tabbata daga Ma’asumi yake ko kuma bai da banbanci daga sauran litattafan riwaya da ake bincike cikinsu da kansu ake banbance abinda yake ya tabbata daga Ma’aumi (as) da kuma abinda bai tabbata daga gareshi ba, ma’ana dai ina so in ce mu shi’a bama da’awa kamar yanda Ahlus-sunna suke kan ingancin dukkanin littafin Buhari da Muslim.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Manufar Shariful Radi Allah ya yi masa rahama shi ne ya tattara wasiku da hudubobi da kalmomin balaga na Sarkin muminai amincin Allah ya kara tabbata a gareshi, amma batun isnadin su to anan bai da banbanci da sauran litattafan riwaya, hakika babban malami mai tahkiki mai banbance aya da tsakuwa ya bigi kirji ya yi bakin kokarinsa cikin binciken isnadan Nahjul-Balaga

Tarihi: [2019/7/4]     Ziyara: [591]

Tura tambaya