Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Aqa'id » Mene ne ya sanya Allah ya halicci Iblis
- Hadisi da Qur'an » Zantukanku da kalmominku haske ne cikin sauraron faraji
- Hadisi da Qur'an » MENE NE INGANCIN WANNAN RIWAYA
- Hukunce-hukunce daban-daban » Hassada da hanyoyin maganceta
- Tarihi » WANE NE ALKADI TANNUKI MAWALLAFIN LITTAFIN (ALFARAJ BA’ADAL SHIDDA)
- Hadisi da Qur'an » Menene dalili kan rashin shardantuwar ingancin isnadi cikin riwayoyin da suke kunshe da bayanin mu’ujizozi da karamomi
- Hukunce-hukunce » Shin mutum zai iya shiga bayi (toilet) dauke da wayar talefon da cikinta akwai kammalallen kur’ani mai girma
- Hukunce-hukunce » Shiga yakin da ake a kasar siriya tareda banbantar ra’ayin sayyid sistani da sayyid Ali kamna’i
- Hanyar tsarkake zuciya » Wani irin tarbiyya zamuyi wa ‘ya’yan mu
- Hanyar tsarkake zuciya » meye hukuncin amfani da Aufaku da Dalasimai kan warkar mara lafiya
- Hanyar tsarkake zuciya » TA KAKA MUTUM ZAI SAMU TSARKAKAR BADINI
- Hadisi da Qur'an » ME AKE NUFI DAGA DARAJA TA GOMA
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukunicn yin sallar gaisuwa ga masallaci cikin mikatin Madinatul munawwara idan sallar magariba da isha’I suna matsayin wajibi
- Hukunce-hukunce » kissar hijabi
- Hukunce-hukunce » Mene ne ya sanya fikihu da usul da rijal da hadisi sune kadai ake iya tsamo hukunci daga gare su koma bayan ragowar iliman addini kamar misalin ilimin akida da Akhlak da tafsiri?
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
وَمِنْ آيَاتِهِ أَنْ خَلَقَ لَكُم مِّنْ أَنفُسِكُمْ أَزْوَاجًا لِّتَسْكُنُوا إِلَيْهَا وَجَعَلَ بَيْنَكُم مَّوَدَّةً وَرَحْمَةً ۚ إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَآيَاتٍ لِّقَوْمٍ يَتَفَكَّرُونَ.
Daga cikin ayoyinsa aya halittar muku da mataye daga gareku domin ku samu nutsuwa zuwa garesu sannan ya sanya kauna da jin kai tsakaninku hakika cikin hakan akwai ayoyi ga mutanen da suke tunani
وَمِنْ آيَاتِهِ أَنْ خَلَقَ لَكُم مِّنْ أَنفُسِكُمْ أَزْوَاجًا لِّتَسْكُنُوا إِلَيْهَا وَجَعَلَ بَيْنَكُم مَّوَدَّةً وَرَحْمَةً ۚ إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَآيَاتٍ لِّقَوْمٍ يَتَفَكَّرُونَ.
Daga cikin ayoyinsa aya halittar muku da mataye daga gareku domin ku samu nutsuwa zuwa garesu sannan ya sanya kauna da jin kai tsakaninku hakika cikin hakan akwai ayoyi ga mutanen da suke tunani.
Sadakallahul Aliyul Azim.
Wasikar yarjejeniyar aure:
Daga cikin wadannan sharudda da za su zo yanzu shin ya cancantu a kulla igiyar aure da unwani awwali na fikhu ko kuma da unwanul sanawi bisa fatan zata dauki nauyin warware wasu ba’arin matsalolin zamantakewa wadanda cibiyoyi da jagororin addini suke fuskantarsu a kasashen yammaci, ni da wacce zan aura mun yarda mu ka kasance miji da mata kan sunnar Allah da Manzonsa da iyalansa tsarkaka amincin Allah ya kara tabbata gareshi tareda su baki daya.
1-Babu wani tilastawa tsakaninmu a cikin wannan aure.
2- ni miji wane…. Ina neman ki ke mata ta da ki tsaya kan wajibanki a matsayinki na matar da nake aure a karkashin dokokin fikhu da Aklak da karfin da Allah ya baki.
3-ni matar da zaka aura ina nema daga gareka kai mijin da zan aura da ka tsaya da dukkanin wajibai da wazifofin da suka rataya a wuyanka karkashin dokokin fikhu da Aklak da karfi da ikon da Allah ya baka.
4- mu biyu mta da miji mun dauki alkawali gaban Allah da cewa zamu tarbiyantar da `ya`yenmu kan koyarwar muslunci wacce muka sameta daga Manzon Allah da iyalansa tsarkaka amincin Allah ya tabbata gareshi tareda su.
5- mu biyu mata da miji mun dauki alkawali da cewa zamu dinga komawa ga hukunce-hukuncen muslunci da suke bayyane cikin komawa ga fatawowin Maraji’an taklidi a duk lokacin da muka samu sabani ko yanke shawarar rabuwa da juna daga kotun gari, idan ta nemi sakinta lallai ni a miji zan goyi bayan mas’alar ta nahiyar gyara da zartar da saki ya zuwa Hauzar Imam Mahadi da take birnin Baminham cikin halin tuntubar da Hauzar za ta yi da dayan daga cikin Maraji’ai masu girma.
6- lallai ju ma’aurata ne zamu yi riko da wadannan sharudda ba kuma zamu janye daga garesu cikin kowanne irin hali face da izinin Hauzar Imam Mahadi ko umarni Hakimul Shar’i.
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
1-sharadi na daya babu laifi cikinsa
2- sharadi na biyu babu matsala.
3- na uku ma haka
4-shima babu laifi
5-babu laifi cikinsa.
6- sharadi na shida dole ya kasance daga abinda shari’a ta halasta shi, shi saki ya hannun wanda yake hannunsa ma’ana miji.
7-magana ta karshe su sharudda idan sun kasance cikin kulla aure to lazimtarsu wajibi ne sai dai idan sun kasance gabanin daura aure ko bayansa a wannan sura mustahabbine lazimtarsu.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hukunce-hukunce)
- Shekara nawa ake rainon yara a shari’ance
- Mene ne banbanci tsakanin adalar marja’i da adalar limamin sallolin jam’i?
- Shin idan kana son budurwa tana sonka sai kuma iyaye bas yarda yaya za ai Kenan
- Mene ne ya sanya fikihu da usul da rijal da hadisi sune kadai ake iya tsamo hukunci daga gare su koma bayan ragowar iliman addini kamar misalin ilimin akida da Akhlak da tafsiri?
- Shin rashin amincewar mahaifiya cikin aure yana zama sabawa iyaye
- surorin mustahabbi a nafila
- SHIN YA HALASTA A AURI KARAMAR YARINYA
- ladani ya kira sallah adadai lokacin da nake cikin jirgin sama daidai lokacin da jirgin isa kasata shin zanyi sallah bisa niyya sauke nauyi ko kuma da niyyar ramuwa?
- Shin ya halasta tareda wanda suka shelanta idi
- Yadda auren mutu’a ke karewa