b wacce hanya mutum zai cikin kauracewa aikata zunubi
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

wacce hanya mutum zai cikin kauracewa aikata zunubi

Salam Alaikum
idan mutum yana so ya kauracema aikata xunibi ta ce hanya zai bi na
gode

 

da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Salamu Alaikum.

hanyar kauracewa aikata zunubu shine ka so Allah da manzonsa (idan kun kasance kuna son Allah ku yi mini biyayya Allah zai so ku) duk wanda ya so wani mutumi ba zai taba saba masa ba bari dai zai kasance mai masa biyayya zai yi bakin kokarin neman yardarsa ta hanyar ayyuka, haka al'amarin yake dangane da mumini tareda Allah matsarkaki madaukaki.

wurin Allah muke neman taimako.

Tarihi: [2019/7/28]     Ziyara: [554]

Tura tambaya