mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Makomar mai wasa da sallah



Salamu Alaikum.

Hukuncin mai wasa da sallah

 

Salamu Alaikum.

Hukuncin mai wasa da sallah

da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Salamu Alaikum

shi wasa da sallah da yin sako-sako da ita wane bene ne daga benayen jahannama, sannan fadin Allah madaukaki yana ishara zuwa ga haka (bomi da azaba kan masu sallah wadanda suke rafkana cikin sallolinsu) daga cikin abubuwa da suke gasgata rafkana akwai sakaci da sallah, haka zalika ya zo cikin hadisi daga Assayada Zahara (as) tana tambayar babanta manzon Allah (s.a.w) wacce azaba ga mai wasa da sallah? sai ya mabacio abubuwa shida da zai wanzu cikin wauta da su da kwanciyar kabari da wuta.

Tarihi: [2019/7/28]     Ziyara: [512]

Tura tambaya