Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hadisi da Qur'an » Shin dukkanin abinda Annabi yake fada daga wahayi yake
- Tarihi » Menene fata da sa rai ta yaya zamu alakanta shi da maudu’in imam Mahdi (as) da daularsa?
- Hukunce-hukunce » Shin yana halasta ayi auren mutu’a idan shekaru sun kai 16
- Hukunce-hukunce » Karo da juna tsakanin ka’idar dake cewa duk wanda yayi ijtihadi ya dace yanada lada guda biyu, idan kuma ya kuskure yanada lada daya da kuma hadisin imam Sadik amincin Allah ya kara tabbata gare shi.
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin ya wajaba ga wanda yake sulukin irfani ya daina cin nama kwata-kwata
- Hadisi da Qur'an » YAYA MUTUM ZAI IYA YIN SALLAH RAKA’A DUBU A RANA DAYA
- Hukunce-hukunce » Yaya ake rama salloli mahaifa daga uwa da una bayan mutuwarsu .
- Hanyar tsarkake zuciya » Malam inaso ka yimini nasiha dangane da abubuwan da zasu taimakeni Akan tsarkake zuciya
- Hadisi da Qur'an » DA WADANNAN KA’IDOJI ZA MUYI RIKO YAYIN DA MUKE DUBA LITATTAFAN RIWAYOYI
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri na samun kwarjini da karbuwa don tsayuwa a gaban alkali a kotu
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta a karanta sigar aure mutu’a ba tare da halartar shaidu b
- Hanyar tsarkake zuciya » ta kaka zamu sanya mamaci ya samu debe haso cikin Kabarinsa
- Hadisi da Qur'an » Zantukanku haske
- Hukunce-hukunce » Sallar kasaru a cikin jirge
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
1-Allah madaukaki yace:
{إِذْ جَعَلَ الَّذِينَ كَفَرُوا فِي قُلُوبِهِمُ الْحَمِيَّةَ حَمِيَّةَ الْجَاهِلِيَّةِ فَأَنْزَلَ اللَّهُ سَكِينَتَهُ عَلَى رَسُولِهِ وَعَلَى الْمُؤْمِنِينَ وَأَلْزَمَهُمْ كَلِمَةَ التَّقْوَى وَكَانُوا أَحَقَّ بِهَا وَأَهْلَهَا وَكَانَ اللَّهُ بِكُلِّ شَيْءٍعَلِيماً} سورة الفتح:26 .
Yayin da wadanda suka kafirce suka sanya kabilanci irin na jahiliya a cikin zukatansu sai Allah ya saukar da nutsuwarsa kan Manzonsa da muminai ya lazimta musu Kalmar takawa sun kasance mafi cancantuwa da ita kuma ahalinta Allah ya kasance masanin komai.
Hananar kabilanci na nufin daga hanci da fushim hakika Allah ya zargi kafirai daga abind aya gangaro daga garesu daga hananar kabilancin jahiliya da ya gangaro daga fushi gurbatacce da jin izza da sabo, da daga hanci daga karbar gaskiya, ya kuma yabawa muminai daga abinda ya ni’imta su da shi daga nutsuwa wacce ya saukar kan manzonsa da muminai daga mabiyansa da sahabbansa.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hadisi da Qur'an)
- Shin aika hadisan Ahlil-baiti zuwa ga muminai ta hanyar wayar salula akwai lada kan yin hakan?
- Shin kur’ani a jirkice yake
- Shin dukkanin abinda ya zo a Nahjul-Balaga ya tabbata ya inganta ko za ayi binciken ingancin sa
- Mene ne banbanci tsakanin duniya da kasa?
- shin Allah cikin kura’ni yana Magana da mu da abinda zamu fahimta a yarenmu
- Shin Sayyada Maryam (as) ita ma tana ganin jinin al’ada kamar saura mata
- ME NENE MA’ANAR AYAR KUR’ANI DAKE CEWA: KA CE BABU ABINDA ZAI SAME MU FACE ABINDA ALLAH YA
- ME AKE NUFI DA MAKIYIN MAKIYINA ABOKINA NE ABOKIN MAKIYINA MAKIYINA NE….
- BABU WANI ZUNUBI DA YAKE RABA MUMINI DA IMANINSA
- RIWAYAR DA TAKE BAYANIN GIRMAMAR DUK YARINYAR DA TAKE DA SUNA FATIMA DA HANA DUKANTA DA YI MATA FADA SHIN TA HADO SAURAN SUNANNAKIN FATIMA