b Ta yaya zamu magance cutar mantuwa sakamakon aikata istimna’i
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Ta yaya zamu magance cutar mantuwa sakamakon aikata istimna’i



Salamu Alaikum

TAMBAYATA ANAN ITACE?

Ya ake magance cutar MANTUWA ta hanyar istimna'

 

Salamu Alaikum

TAMBAYATA ANAN ITACE?

Ya ake magance cutar MANTUWA ta hanyar istimna'i?

da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Salamu Alaikum

ya tuba taubatan nasuha wand azai dau alkawarin cewa ba zai kara aikata abinda ya aikata a baya ba, sannnan yayi istigfari da yawa sai kuma karatun kur'ani da sallolin nafila da tsawaita sujjada ba tareda ya dago ba, da raya ta'aziyar shugaban shahidai (as) da yawan karabta ziyararsa.

Allah ne abin neman taimako.

Tarihi: [2019/8/5]     Ziyara: [721]

Tura tambaya