b Na yi wada da matata alhalin ina azumin nafila
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Na yi wada da matata alhalin ina azumin nafila

Na yi wada da matata alhalin ina azumin nafila harsai da na yi inzali
awaje.allah ya kara lafiya da ilimi mai amfani.

 Na yi wada da matata alhalin ina azumin nafila harsai da na yi inzali awaje.allah ya kara lafiya da ilimi mai amfani

da sunan Allah mai rahama mai jin kai

azumin ka ya baci . kuma wajibi ka rama azumi

Tarihi: [2019/9/5]     Ziyara: [559]

Tura tambaya