b MUNAJATUL MUHIBBIN (YA ALLAH WANE NE YA DANDANI ZAKIN KAUNARKA SAI YA ZAMANTO YANA NEMAN WANINKA
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

MUNAJATUL MUHIBBIN (YA ALLAH WANE NE YA DANDANI ZAKIN KAUNARKA SAI YA ZAMANTO YANA NEMAN WANINKA

Salamu Alaikum
Ya zo cikin munajatul muhibbin na Imam Zainul Abidin amincin Allah ya tabbata a gareshi: (ya Allah wane ne ya dandani zakin soyayyarka sai kuma ya nufi waninka maimakonka) yaushe ne wannan dandano yake samuwa ga masoyi daga wancan zaki kai yaushe ne abin so yake ciyar da masu son sa dandanon soyayya?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Wannan yana daga dandano da abin dandana baya samuwa sai wanda ya dandana, ba zan iya siffanta shi ba cikin kalmomi cikin lafuzza, ina rokon Allah ya azurta ni da haka kamar yanda Imam Zainul Abidin Assajad (as) ya roka cikin munajatinsa, yana daga cikin al’amari na shuhudi ba a iya tsiwirwirarsa.

Tarihi: [2019/9/9]     Ziyara: [536]

Tura tambaya