b ME AKE NUFI DA ARWAHUL SAZIJA
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

ME AKE NUFI DA ARWAHUL SAZIJA

Salamu Alaikum
A farkon littafinka ka ambaci : (me ka sani dangane da barabuwan ilimummuka)
Idan sun kasance kan zirin neman taimako da Arwahul sazija to shine azama
Me ake nufi da Arwahul sazija?
Me yasa ake kiransu da sazija?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Su dai Arwahu ko dai su kasance daga Murakkaba ko kuma Sazija wacce take da ma’anar wacce ta tace domin Allah kadai.

Allah ne masani.

Tarihi: [2019/10/13]     Ziyara: [481]

Tura tambaya